Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Harin dai da suka fara kawowa soji tun karfe bakwai, sai da aka shafe duk daren ana ba-takashi da Boko Haram din a kokarin su na sai sun sha kan soji sun kwaci yankin da ma satar makamai, kamar yadda suka yi a Metele a watan jiya
Gwamnan Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya yabawa kokarin gwamnatin tarayya a kokarinta na tabbatar da tsaro a jihar da ma ragowar sassan kasar nan. Tambuwal ya yi wannan kalami ne a jiya, Laraba, yayin karbar bakuncin shugaban run
Akalla 'yansanda 167 ne suka tsere daga kwas din da ake musu na atisayen yaki da ta'addanci, bayan da suka fahimci cewa in suka kammala kwas din yankunan da ake yaki da Boko Haram za'a shilla su domin taimakawa sojoji
Watan kotun al'adu dake Ibadan, ta warware auren shekaru takwas, tsakanin Adedolapo Aderibigbe, wani jami'in safiyo, da matarsa, Mayowa. Alkalin kotun, Ademola Odunade, ya ce ya warware auren ne sakamakon zargin cin amana da ba
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa an tabbatar da mutuwar mutane goma yayinda wasu biyar suka jikkata a wasu sabbin hare-hare biyu da yan bindiga suka gudanar a karamar hukumar Barki Ladi da ke jihar Plateau.
Wani bincike da ya fito daga UAE, ya bayyana cewa akwai sinadarin karafa da ke haddasa cutar kansa a jikin dan Adam a cikin kayayyakin da ake hada Shisha. Masana kimiyya a Sharjah da Abu Dhabi sun gano cewa medwakh da shisha na
Fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta gargadi 'yan Nigeria da suyi hattara da jam'iyyun adawa, musamman ma jam'iyyar PDP. Haka zalika ta yi fatali da zargin PDP na cewar gwamnatin Buhari ta handame $322m da aka kwato a baya b
A yayin da guguwar siyasa ta mamaye duk wani kwararo da sako na kasa sakamakon ci gaba da katowar babban zaben kasa na 2019, yau jaridar Legit.ng ta kawo muku wasu ababe da ya kamata shugaba Buhari ya aiwatar domin cimma nasara.
Wata sabuwar kungiyar tsagerun Neja Delta dake ikirarin rajin kare hakkoki da kuma muradun yankin mai arzikin man fetur mai suna War Against Niger Delta Exploitation a turance sun ayyana barazanar kawo kancal ga zabukan 2019 masu
Mudathir Ishaq
Samu kari