Hotunan nadin sarautan Naziru sarkin wata yau a fadar sarkin Kano

Anyi nadin sarautan shahrarren mawaki, Alhaji Naziru Mohammad Ahmed, a matsayin sarkin wakan sarkin Kano a ranan Alhamis, 27 ga watan Disamba, 2018 a fadan mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na biyu.

A ranan 28 ag watan Nuwamba 2018, masarautar Kano ta ofishin Damburam Kano ta turawa Naziru sarkin waka wasikar niyyar yi masa nadin sarauta a matsayin sarkin wakan sarkin Kano.

Jama'ar fada, yan uwa da abokan arziki sun halarci wannan gagarumin taron nadin sarauta domin nuna farin cikinsu da goyon bayansu. Daga cikin wadanda suka halarta sune shahrarren jarumin Kannywood, Ali Nuhu.

Kalli hotunan nadin sarautan:

Hotunan nadin sarautan Naziru sarkin wata yau a fadar sarkin Kano

Hotunan nadin sarautan Naziru sarkin wata yau a fadar sarkin Kano
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel