Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Daya daga cikin fitattun fuskoki a masana'antar shirya fina-finan Hausa da aka fi sani da Kannywood watau Nafisa Abdullahi ta tabbatar da samun sabanin da ya auku a tsakanin ta da jaruma Hadiza Gabon a kwanakin baya. Jarumar dai t
Allah ya albarkaci yan Najeriya da tarin hikima da fasaha, sun kasance mutane masu kwazo da kokari a kulli yaumin don ganin sun bayar da gudunmawarsu a duniya da kuma rayuwar mayoyansu. Don haka muka zakulo maku wasu daga ciki.
Iyalan marigayi Air Vice Marshal Alex Badeh sun musa ikirarin daya daga cikin wadanda ake zargi da kisan marigayin cewa tsohon shugaban sojin yana hanyar shi ne ta zuwa jihar Nasarawa ne don siyan gona da wasu makuden kudade
Da sanadin shafin jaridar The Nation mun samu cewa, a yau Juma'a, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wata ganawar sirri da tsohon gwamnan jihar Ogun, Olusegun Osoba, a fadar sa ta Villa da ke babban birnin kasar nan na tarayya.
Mr Anoza ya cigaba da cewa: "akwai ma wani lokaci da matashin ya aika wa matar tawa da kudin mota taje wurin sa daga makarantar ta a garin Anambra inda ta zauna tare dashi na wani tsawon lokaci. Daga karshe sai mai karar ya bukaci
Shagari ya fara karatun kur'ani tun yana dan shekara hudu, kuma daga bisani ya je makarantar Elimentari dake garin Yabo kusa da kauyen Shagari, daga nan kuma ya tafi makarantar Middle a Sokoto, daga nan kuma ya je kwalejin Kaduna.
A yau Juma'a shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kyakkyawar huduba ta kiran al'ummar Najeriya bisa ga turba da kuma tafarki na tabbatar da zaman lafiya kasancewar hakan na daya daga cikin ababe da za su tabbatar da ci gaban kasa.
A ranar lahadin da ya gabata ne masu garkuwa da mutane sukayi awun gaba da 'yan Agaji 20 wadanda suke dawowa daga taron atisayi da suka gabatar a jihar Kebbi karkashin kungiyar Izalar Jos. 'Yan Agajin dai guda ashirin sun gamu da
A yau ne dai, Juma'a 28 ga watan Disemba Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya kaddamar da gangamin yakin neman zabensa karo na biyu a garin Uyo babban birnin jihar Akwa Ibom dake a shiyyar kudu maso kudancin Najeriya. Taron
Mudathir Ishaq
Samu kari