Hotuna a wasu lokuta yayin rayuwar tsohon shugaban kasa, Marigayi Shagari

A jiya Juma'a. 28 ga watan Dasumba, 2018, tsohon shugaban kasar Najeriya, Alhaji Shehu Shagari, ya riga mu gidan gaskiya a babban asibitin kasa da ke garin Abuja bayan ya sha fama da wata 'yar gajeruwar rashin lafiya da zamto sanadiyar ajalinsa.

Ko shakka babu tsohon shugaban kasar da ya mulki Najeriya a tsakanin 1 ga watan Oktoba, 1979 zuwa 31 ga watan Dasumba, 1983, ya yi rayuwa mai riba da har bayan mutuwar sa ana ci gaba da kwarara masa yabo dangane da tsananin kishin kasa da ya mamaye zuciyar sa.

Marubuta tarihi sun bayyana cewa, shi kadai shugaban kasan Najeriya kuma na farko a gwamnatin sa ta jamhuriya ta biyu yayin da mulki soji na gwamnatin tsohon shugaban kasa Janar Olusegun Obasanjo ya mika masa mulki.

Daga bisani, shugaban kasar Najeriya na yanzu, Janar Muhammadu Buhari, ya kitsa kutungwilar yi masa juyin mulki a shekarar 1983. Ya rasu ya bar 'ya'ya 19, maza takwas, mata 11 da kuma jikoki da dama.

A yayin da muke rokon Mai Duka ya kai rahama kabarin sa, ya kuma bai wa Najeriya juriyar rashin sa, ga wasu kadan daga cikin hotuna yayin rayuwar sa:

Hotuna a wasu lokuta yayin rayuwar tsohon shugaban kasa, Marigayi Shagari

Hotuna a wasu lokuta yayin rayuwar tsohon shugaban kasa, Marigayi Shagari
Source: UGC

KARANTA KUMA: Shugaba Buhari ya gana da dan takarar kujerar gwamnan jihar Ogun na jam'iyyar APC a fadar Villa

Hotuna a wasu lokuta yayin rayuwar tsohon shugaban kasa, Marigayi Shagari

Hotuna a wasu lokuta yayin rayuwar tsohon shugaban kasa, Marigayi Shagari
Source: Twitter

Source: Facebook

Source: Depositphotos

Hotuna a wasu lokuta yayin rayuwar tsohon shugaban kasa, Marigayi Shagari

Hotuna a wasu lokuta yayin rayuwar tsohon shugaban kasa, Marigayi Shagari
Source: UGC

Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da Shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Ku biyo cikin shafukan mu na zaurukan sada zumunta:

https://facebook.com/legitnghausa

https://twitter.com/legitnghausa

Source: Legit

Mailfire view pixel