Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
ISSA, kungiyar kasa da kasa mai zaman kanta dake bincike da nazari a kan harkokin tsaro, ta ce an kashe manyan sojojin biyu ne domin boye wani salon cin hanci da rashawa dake faruwa a shugabancin rundunar soji ta Najeriya. A rahot
Jami'an hukumar yan sandan Najeriya sun damke wasu yan fashi da garkuwa da mutane da suka addabi jihar Zamfara, arewa maso yammacin Najeriya. Wadannan yan ta'addan ne suka sace wasu yan mata yan biyu kwanakin baya.
A cigaba da zazzafar adawa dake tsakaninsu, ministan yada labarai na kasa, Lai Mohammed, ya karyata ikirarin shugaban majalisar dattijai, Bukola Saraki, a kan cewar ya bayar da gudunmawa miliyan N5m ga wadanda suka yi asara yayin
Dan takaran shugaban kasan Najeriya karkashin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Alhaji Atiku Abubakar, ya yi kira ga yan Najeriya da bayar da goyon baya wajen kawo karshen ta'addanci a shekarar 2019 da za'a shiga.
Wasu sabbin kananan sojoji dake karbar horo a makarantar sojoji (NDA) sun yi watsi da ka'idojin aiki inda suka datse sashen hanyar Mararaba zuwa Keffi tare da wahalar da matafiya. A wani faifan bidiyo dake yawo a dandalin sada zum
Wani gwamnan jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ya yi gargadin cewa jam’iyyarsa na iya faduwa zaben shugaban kasa a 2019 idan har bata magance wasu lamura da ke dawo da yakin neman zaben ta baya ba yayinda aka kusa zabe.
Rundunar sojin Najeriya ta karyata wasu labarai da ke yawo a shafukan zumunta cewa an rufe hanyar da ke sada Maiduguri da Manguni a jihar Borno. Mataimakin kakakin rundunar Operation Lafiya Dole, Onyema Nwachukwu ya bayyana hakan.
A ranar Asabar, 29 ga watan Disamba, ne 'yan uwa da abokan arziki suka shirya liyafar taya Ahmed Baita Garko, murnar zama Farfesa na farko a kimiyyar na'ura mai kwakwalwa daga jihar Kano. Ahmed Baita Garko, dan asalin karamar huk
Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa marigayi tsohon shugaban kasar Najeriya, Alhaji Shehu Shagari bai taba kiran kowa da sunan barawo ba sai dai nuni da yake yi ga cewar shi shugaba na gari ne a aikace lokacin da yake raye.
Mudathir Ishaq
Samu kari