Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya yayi wa iyalan tsohon shugaban kasar Najeriya na farar hula, Marigayi Shehu Aliyu Shagari wani muhimmin alkawari na kafa wata cibiya domin tunawa da shi. Buhari ya fadi hakan ne ranar Lahadi lo
Tapioca dai wani abinci ne da aka fi sha a matsayin kalaci a wasu gidaje duk dai ba kowa ne ke shan ta ba musamman ma dai ganin cewa tana bukatar kayayyakin hadi kamar su madara da suga mai yawa. Tapioca dai ana samun ta ne daga s
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya tashi daga Abuja zuwa jihar Sokoto domin kai gaisuwar ta'aziyya da iyalan tsohon shugaban kasan Najeriya, Alhaji Shehu Shagari da safiyar ranan Lahadi, 30 ga watan Disamba, 2018.
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya aika takardar neman amincewa zuwa majalisar dokoki domin nada wasu mutane 4 a mukaman kwamishina da kuma mutum guda a matsayin babban mai binciken kashe kudaden jihar
Aure na daga cikin abubuwa masu muhimmanci a rayuwar mutum. Burin duk wanda ya yi aure shine babu rabuwa sai dai idan mutuwa ce zata raba. Yanzu dai wani aure da ya mutu tsananin wani Ango da Amaryar sa ya shiga tarihi a matsayin
Hukumar 'yan sanda ta Najeriya reshen jihar Neja, ta cafke wani Matashi mai kimanin shekaru 28 a duniya, Isah Aliyu, cikin unguwar Daji dake birnin Minna. Isah ya shiga hannun jami'an tsaro dauke buhunan tabar wiwi.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sakonsa na ta'aziyya bisa rashin tsohon shugaban kasa Alhaji Shehu Shagari, da Allah ya yiwa rasuwa a jiya, Juma'a. A sakonsa na ta'aziyya, shugaba Buhari ya bayar da umarnin a sauke tutar
Tukin jirgi dai na daya daga cikin sana'o'in da ake ta'allaka ta da jin sin maza kadai ko a yammacin duniya ballantana kuma ma a nahiyar Afrika, musamman ma a arewacin Najeriya da ake kallon akwai masu ra'ayin rikau sosai. Sai dai
A yayin da nagari ba za su taba karewa a duniya ba, mun samu rahoton cewa, gwamnatin jihar Jigawa karkashin jagorancin gwamna Muhammad Badaru, ta yiwa Mata Marayu 270 goma ta arziki wajen dauke ma su dawainiyar aure.
Mudathir Ishaq
Samu kari