Hotunan liyafar bikin dan Sarki Sanusi II

Hotunan liyafar bikin dan Sarki Sanusi II

A ranar Laraba, 26 ga watan Disamba, ne aka yi liyafar bikin Aminu Sanusi, dan sarkin Kano Muhammadu Sanusi II da amaryar sa Zainab Ali Bashir.

Tun farko farkon cikin watan nan ne Aminu ya fitar da hotunan kafin aure tare da amaryar sa a shafinsa na sada zumunta, Facebook.

Hotunan kafin auren sun yi matukar farinjini a dandalin sada zumunta, inda jama'a ke ta tofa albarkacin bakinsu.

A jiya, Asabar, ne aka daura auren Aminu da amaryar sa Zainab cikin salo mai kayatarwa.

Hotunan liyafar bikin dan Sarki Sanusi II

Hotunan bikin dan Sarki Sanusi II
Source: Facebook

Source: Twitter

Hotunan liyafar bikin dan Sarki Sanusi II

Hotunan liyafar bikin dan Sarki Sanusi II
Source: Facebook

Hotunan liyafar bikin dan Sarki Sanusi II

Hotunan liyafar bikin dan Sarki Sanusi II
Source: Facebook

DUBA WANNAN: Mutuwar Shagari: Buhari ya bayar da umarnin sauke tuta na tsawon kwana uku

Hotunan liyafar bikin dan Sarki Sanusi II

Hotunan liyafar bikin dan Sarki Sanusi II
Source: Facebook

Hotunan liyafar bikin dan Sarki Sanusi II

Hotunan liyafar bikin dan Sarki Sanusi II
Source: Facebook

Hotunan liyafar bikin dan Sarki Sanusi II

Hotunan liyafar bikin dan Sarki Sanusi II
Source: Twitter

Hotunan liyafar bikin dan Sarki Sanusi II

Hotunan liyafar bikin dan Sarki Sanusi II
Source: Facebook

Aminu, mai shekaru 26, jami'i ne a rundunar 'yan sanda ta kasa. Yana daga cikin jami'an da aka dauki a shekarar da ta gabata bayan shugaba Buhari ya bawa hukumar 'yan sanda umarnin dibar karin ma'aikata 10,000.

A wani labarin na Legit.ng daga jihar Kano, kun ji cewar gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya aika takardar neman amincewa zuwa majalisar dokoki domin nada wasu mutane 4 a mukaman kwamishina da kuma mutum guda a matsayin babban mai binciken kashe kudaden jihar (Auditor Janar).

Shugaban majalisar dokokin jihar Kano, Kabiru Rurum, ya sanar da hakan yayin zaman majalisar na ranar Alhamis. Kazalika ya bayyana cewar majalisar ta karbi karin wasu wasikun biyu daga ofishin gwamnan.

Kamar yadda yake a cikin wasikar, wadanda gwamnan ke son nadawa a matsayin sabbin Kwamishinonin su ne; Injiniya Bashir Yahaya Karaye, Alhaji Mukhtar Ishaq Yakasai, Alhaji Shehu Kura, da Alhaji Muhammad Tahir da aka fi sani da 'Baba Impossible'.

Rurum ya karanta wasika ta biyu daga ofishin mataimakin gwamna, Nasiru Gawuna, dake neman amincewar majalisar domin nada Hajiya Amina Inuwa Sa'id a matsayin babbar mai binciken kashe kudade ta jihar Kano.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit Newspaper

Online view pixel