Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A wata takardar da kakakin kungiyar yasa hannu, Comrade Daure David Yankoli ya bawa manema labarai a ranar lahadi, 30 ga watan Disamba,2018 cewa kungiyar ta wanke kanta daga goyon bayan gwamnan wanda Rev Joshua Ray Maina, shugaban
Binciken shekaru yasa an gano komai dangane da Nono cewa yafi abinci inganci. A mutane da sauran manyan dabbobi, masu bincike sun gano cewa abinda nono ya kunsa ya danganta ne da jaririn mace ne ko namiji da kuma watannin jaririn
Legit.com ta ruwaito daraktan watsa labaru na fadar gwamnatin jahar Sakkwato, Malam Abubakar Shekara ne ya sanar da sunan Saidu Sifawa a matsayin sabon mukaddashin Alkalin Alkalan jahar, inda yace nadin ya fara ne daga ranar 31 ga
A Najeriya dai, Soborodo lamurje ne da kowa ke sha, wanda akan sha shi kamar shayi da safe ko dare, wasu kuma sun fi sonsa a mtasayin lemo inda akan hada shi da lemon tsami, siga, ko kayan alatu irinsu abarba ko ma flavor don kams
Da yake mika cakin kudin ga marasa lafiya, kaakakin majalisar dokokin jahar Zamfara, Alhaji Sunusi Rikiji ya bayyana cewa gwamnatin jahar Zamfara ta yanke shawarar tallafa ma Sojojin ne don rage ma iyalansu radadin halin da suka s
Postinor magani ne da ke hana daukar ciki idan maniyyi ya shiga kwan halittar mace. Ko da gangan ko ba da gangan ba. Yana hana daukar ciki a kashi 95 a cikin 100 in aka sha shi a cikin sa'o'i ashirin hudu zuwa 72 bayan yin jima'i
Majiyar Legit.com ta ruwaito gwamnan jahar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal ya tabbatar da amincin Abass a matsayinsa na Alkali mai gaskiya da adalci, Tambuwal ya bayyana haka ne a yayin bikin da aka shirya ma Alkalin na barin aiki
Legit.com ta ruwaito an gudanar da addu’o’in ne don neman zaman lafiya a Najeriya tare da hadin kai da kaunar juna a tsakanin miliyoyin mutane mabanbanta addinai da kabila dake zaune a Najeriya da nufin zama kasa daya al’umma daya
Mun samu cewa, Uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari, ta yi amai kuma ta lashe abun ta, dangane da barazanar da ta yi a baya na cewa ta barranta daga goyon bayan kudirin neman tazarcen mijin ta a zaben 2019.
Mudathir Ishaq
Samu kari