'Yan kungiyar yakin neman zabe da Aisha Buhari ta kafa domin nasarar mijin ta a 2019

'Yan kungiyar yakin neman zabe da Aisha Buhari ta kafa domin nasarar mijin ta a 2019

Mun samu cewa, Uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari, ta yi amai kuma ta lashe abun ta, dangane da barazanar da ta yi a baya na cewa ta barranta daga goyon bayan kudirin neman tazarcen mijin ta a zaben 2019.

Uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari, ta kafa sabon kwamitin yakin neman tazarcen mai gidan ta, Muhammadu Buhari, domin nasararsa yayin babban zaben kasa na badi.

Kamar yadda majiyar jaridar Legit.ng ta ruwaito, Uwargidan shugaban kasar ce za ta jagoranci wannan kungiya mai dauke da kimanin mutane 700, yayin da Dolapo Osinbajo, uwargidan mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo za ta kasance jagora ta biyu.

'Yan kungiyar yakin neman zabe da Aisha Buhari ta kafa domin nasarar mijin ta a 2019

'Yan kungiyar yakin neman zabe da Aisha Buhari ta kafa domin nasarar mijin ta a 2019
Source: UGC

Misis Adejoke O. Adefulure, za ta kasance jagorar kungiyar reshen Kudancin kasar nan yayin da Hajiya Mairo Al-Makura, mai dakin gwamnan jihar Nasarwa, Umaru Tanko Al- Makura za ta kasance jagora reshen Arewacin Najeriya.

Kazalika, Hajiya Salamatu Baiwa Umar, ita ce babbar kodineta ta kungiyar. Barrister Juliet Ibekaku-Nwagu, ta za ta kasance babbar kodineta reshen Kudancin Najeriya, yayin Arewacin Najeriya zai samu jagorancin Hajiya Binta Mu'azu.

Ga dai jerin sunayen sauran mambobi da kuma jagorori na kungiyar kamar haka:

Jagororin shiyoyi

1. Mrs. Rashida Bello - ARewa ta tsakiya

2. Mrs. Hadiza M. Abubakar - Arewa maso Gabas

3. Dr. Zainab Bagudu - Arewa maso Gabas

4. Nkechi Rochas Okorocha - Kudu maso Gabas

5. Mrs. Florence Ajimobi - Kudu Maso Yamma

6. Mrs. Judith Chibuike Amaechi Kudancin Kud

Sakatarorin Kungiya

1. Dr. Hajo Sani

2. Dr. Nasir Ladan

3. Zainab Kassim

4. Rose Audu

5. Fatima Rafindadi

6. Dr. Nasiru Ajoge

Cibiyar Shawarwari

1. Solomon Dalung

2. Kanal Hameed Ali Mai ritaya

3. Sufeto Janar Suleiman Abba Mai ritaya

4. Brig. General Lawal Jafaru Isa

5. Janar Abubakar Alkali

6. Janar Buba Marwa

7. Sanata Ali Modu Sherrif

8. Orji Uzo Kalu

9. Dr. Mohammed Mahmud

10. Dame Pauline Tallen

11. Haj. Naajatu Mohammed

12. Farfesa Pat Utomi

13. Dr. Nasiru Ladan

14. Kanal Abdallah Mai ritaya

15. Sufeto Janar Sani Ahmed Daura Mai ritaya

16. Prince Tonye Princewill

17. Festus Keyamo SAN

18. Muiz Banire SAN

19. Barr. Obla

20. Amb. Justice Muhammadu Dodo

21. Amb. Mohammadu Rimi Barade

22. Amb. Aminu Dalhatu

23. Amb. Aminu Iyawa

24. Amb. Baba Jidda

25. Amb. Yusuf Tuggar

26. Amb. Deborah Iliya

27. Amb. Suzanne Aderonke Folarin

28. Amb. Ayuba Ngbako

29. Amb. Oji Nyimenuate

30. Mr.Terry Waya

31. Rear Admiral Dutse James

32. Alh. Bashir Ibrahim

33. Alh. Nasiru Danu Dan Amanar Dutse

34. Al Amin Kamselem

35. Mahmud Aliyu Shinkafi

36. Engr. Ife Oyedele

37. Ibrahim Dasuki Nakande

38. Janar India Garba

39. Hon. Kawu Sumaila

40. Hon. Umar Dambo

41. Sanata Abu Ibrahim

42. Cif Sam Sam Jaja

43. Kanal Mohammed Abdul Mai ritaya

44. Engr. Samuel Ajagbe

45. Hon. Igo Aguma

46. Cif Precious Osaro Ngelale

47. Saleh Ahmadu

48. Alh. Bello Isa Bayero

49. Cif Felix Idiga

50. Dr. Noble Abe

51. Patrick Pascal

52. Longes Anyawu

53. Barr. Honor Ihuoma Onyebuchukwu

54. Yusuf Adamu

55. Yewande Amusan

56. Engr. Umar Abubakar

57. Rilwanu Umar

58. Alh. Mohammed Sani Musa

59. Agatha Benson

60. Alh. Rabiu Isyaku Rabiu

61. Hon. Ahmed Wadada

62. Chief Rapheal Ikurusi Sambo

63. Saidu Uba Malami

64. Sani Sarkin Gobir

65. Gambo Lawan Kareto

66. Suleiman Umar

67. Dr. Cairo Ojougboh

68. Chief Emma Ejiofo

69. Dr. Betty Nnadi

70. M.B. Shehu

71. Bello Waziri

72. Chief I. Mokelu Onwa

73. Amb. Fatima Adfa

74. Gbemi Saraki

75. Wada Ibrahim Kawu

76. Mrs. Fatima Balla

77. Juliet Ibekaku-Nwagu

78. Sanata Abubakar Umar Gada

79. Faruk Salim

80. Sullivan Chime

81. Sen. Ovie Omoagege

82. Rt. AVM Terry Okorodudu

83. Hadi Ukashatu

84. Mustapaha Habib

85. Comrd. Garba Mustapha (4+4)

86. Dr. Macaulay Aigbe Ojeaga

87. Alh. Gambo Lawan Kareto

88. Ahmed Gulak

89. Jessica Ine

90. Sen. Ini Okori

91. Scott Tommy

92. Alh. Bashir Ibrahim

93. Maimo Mohammed

94. Sen. Andy Uba

95. Alh. Sani Anka

96. Iro Dan Puloti

97. Engr. Iliya Saleh

98. Sen. Bello Tukur

99. Dukkanin hadiman shugaban kasa

Cibiyar gudanarwa da aikace-aikace

1. Dr. Mohammed Mahmud

2. Haj. Salamatu Beiwa Umar Eluma

3. Dr. Nasir Ladan

4. Dr. Ibrahim Dauda

5. Bala Usman

6. Barr. Mary Eta

7. Haj. Sadiya Farouk

8. Eng. Aliyu Aziz

9. Hadi Uba

10. Dr. Kamal Mohammed

11. Zainab Kassim

12. Dukkanin Mata jagorori na jam'iyyar APC (Women Leader)

13. Dukkanin Mata jagorori na ma'aikatun gwamnati da ke jam'iyyar APC

14. Dukkanin Mata 'yan takara a jam'iyyar APC

15. Dukkanin kungiyoyin Matasa na jam'iyyar APC

Cibiyar sadarwa da sasanci

Jagora: Hon. Nasiru Ali Ahmed

Mataimakiya: Barr. Mary Etta

1. Mrs. Alayangi Sylva

2. Mrs. Unoma Akpabio

3. Mrs. Saida Bugaje

4. Ms. Joy Nunieh

5. Mrs. Olufunsho Amosun

6. Haj. Nana Shettima

7. Mrs. Sherifat Aregbesola

8. Chief. Kemi Nelson

9. Mrs. Umana Umana

10. Haj. Zuwaira Bakori

11. Hon. Ahmed Rufai

12. Alh. Mohammed Nma Kolo

13. Mrs. Nsidem Roberts

14. Barr. Mohammed Bello Mustapha

15. Barr. Kabiru Dodo

16. Haj. Ladidi Bawa Bosso

17. Fatima Mohammed Faruk

18. Sam Edem

19. Jonah Okah

20. Halima Buba

21. Hindatu Danmalam

22. Sadiq Ahmed

23. Terfa Robert Swem

24. Mrs. Abdul Aziz Yaradua

25. Maimuna Yahya Abubakar

26. Saadatu Dogon Bauchi

27. Iman Suleiman Ibrahim

28. Hafsat Musa

29. Zainab Buba Marwa

30. Alh. Al Amin Kamselem

31. Ibrahim Mo Allah Yidi

32. Salamatu Jibril

33. Hon. Inna Galadima

34. Lydia Gora

35. Hon. Asabe Vilita

36. Hailmary Aipoh

37. Maryam Salihu

38. Hussaina Kurfi

39. Salima Makama

40. Daniel Amokachi

41. Tina Adike

42. Zainab Jafaru Isa

43. Shattu Bazza

44. Laila Danbatta

45. Aisha Gana

46. Halima Ben Umar

47. Dr Salma Kolo

48. Haulatu Yahaya Karami

49. Amina Abdu

50. Mrs Ali Adamu

51. Hauwa Abdu

52. Kareem Mohammed

53. Mrs. Hadiza DanBazzau

54. Mrs. Yasmine Dalhatu

55. Mrs. Aisha A. Malami

56. Mrs. Indo Rimi

57. Aisha Dada Ismail

58. Mrs Mary Paul

59. Barr. Murtala Isa

60. Aliyu Ibrahim

61. Musa M/Madori

62. Muhammad Albashir

63. Baffa Saleh

64. Zarau Wali

65. Halima Yauri

66. Kabiru Kamba

67. Abba Allero

68. Princess Aderemi Adebowale

69. Chief Sade

70. Jamil Abiola

71. Helen Bendiga

72. Mrs. Bariyaah Magnus Abe

73. Mrs. Elima Peterside

74. Mrs. Modupe Oguntade

75. Barr. Zubaida Damaka

76. Hon. Amina Dalhatu

77. Jamila Adodo

78. Barr. Tala Anthony

79. Dr. Mike Whelagi

80. Dr Safiya Mohammed

81. Alhaji Naim Bawan Allah

82. Belema Dikibo

83. Tunde Amady

84. Ibrahim Audu Mato

85. Ibrahim Bagudu

86. Mohammed Albashir

87. Hon. Enyi C. Enyi

88. Minabowan Baro

89. Muhammad Sale

90. Etito Emmanuel

91. Osivwe Otega

92. Collins Mukoro

93. Haj. Ambaru Sani Wali

94. Jelili Adams

95. Hon. Mrs Lorember

96. Hon. Sara Kegnen

97. Hon. Ann Itodo

98. Hon. Ojonugwa Achimugu

99. Hon. Abdullahi Musa

100. Iyabo Adebisi

101. Alhaja Laide

102. John Taiwo

103. Hon. Ambali Abiodun

104. Eleojo Veronica Sadiq

105. Abisetu Ozioma Salihu

106. Sefia Abbas

107. Hon. Omotayo Oduntan Oyeledu

108. Hon. Akinpelu Johnson

109. Evang. Caroline Nagbo

110. Victoria Olowoleni Tayo

111. Abdulkarim Fatima Allah Dey

112. Princess Joy Oguche

113. Haj. Rakiya Ahmed

114. Amina Mohammed (Lentena)

115. Dr. Sam Ankeli

116. Haj. Fatima Danjuma Goje

117. Hon. Comfort Alege

118. Fatima Mohammed ( Mama GMB)

119. Jamilu Yusuf

120. Uche Franklin Opara

121. Charles Akabueze

122. Barr. Aliyu Yusuf Shehu

123. Hon. Mustapha Fanarambe

124. Ali Manchester

125. Balaraba Madugu

126. Eng. Arafat S Yero

127. Hon. Nasiru Maikano

128. Sani Aliyu

129. Abdullahi M Bature

130. Haj. Rabi Gambari

131. Maryam Garba Bagel

132. Haj. Nana Fatima Tsokwa

133. Hon. Micky Kassim

134. Hon. Abdullahi Mahmud Gaya

135. Hon. Magaji Dau

136. Hon. Ayo Omidiran

137. Hon. Mohd Tahir Mongunu

138. Hon. Haliru Jika

139. Hon. Raph Nanna

140. Hon. Abdullahi Kontagora

141. Hon. Aliyu Betara

142. Hon. Peter Akpatason

143. Hon. Samaila Sulaiman

144. Hon. Abu Sarkin Yamma

145. Hon. John Dyegh

146. Hon. Austine Chukwu

147. Ibrahim Shehu Naira

148. Yusuf Danladi

149. Alh. Hussaini Baba

150. Otunba Bimbo Ashiru

151. Arc. Ranti Odesile

152. Fatima Mohammed

153. Iliyasu Hamidu

154. Hajiya Rabi Ishaq

155. Shamsuddeen Giwa

156. Onyemauche Nnamani

157. Dr. Ike Odikpo

158. Mathew Iduriyekenwen

159. Chief Jerry Joe

160. Dakuku Peterside

161. Dame Julie Okwah – Donli

162. Stella Okotete

163. Kabiru Kamba

164. Chief Ezekiel imiya

165. Sadiq Yamaltu

166. Daniel Onjeh

167. Saadatu Bokane

168. Comrade Okpokwu Ogenyi

169. Dan Asabe Kakanda

170. Dr. Dominic Bako

171. Hon. Zanwa Liman

172. Air Comdr Mohammed Umar (Rtd)

173. Hon. J.T Orkar

174. Prof. Boniface Orbunde

175. Arc. Asema Achado

176. Hon. Mrs. Elizabeth Onma Ogenyi

177. Hon. Mrs. Juliana Anja

178. Hon. Dele Uzuku

179. Evang. Echo Catherine O

180. Hon. Phillip Tse Ayoungur

181. Hon. James Mede

182. Hon. Yahaya Garin Ali

183. Alh. Adamu Uba

184. Sen. Wilson Ake

185. Mrs. Mary Allagoa

186. Mr. Chenge Emmanuel

187. Hon. Abraham Uke

188. Hon. Mbaaka ler Akaaka

189. Amee Tser

190. Mr. Jude Nyor

191. Hon. Ephram Aondowase Kunde

192. Eng. Aondokaa Nenchi

193. Musa Ayisa

194. Dukkanin Mata mambobin majalisar tarayya na jam'iyyar APC

195. Dukkanin Mata mambobin majalisar dokoki na jam'iyyar APC

196. Dukkanin Mata 'yan takara na jam'iyyar APC

KARANTA KUMA: Dalilin da ya sanya ba za mu iya biyan N30,000 mafi karancin albashi ba - NGF

Cibiyar tsare-tsare da dabaru

Jagora: Dr. Garba Abari

Mataimaki: Prof. Almustapha Ussiju Medaner

1. Alh. Wada Maida

2. Dr. Kamal Mohammed

3. Mrs. Laureta Onochie

4. Sen. Khaira Gwadabe

5. Dr. Ibrahim Dauda

6. Aisha Shettima

7. Haj. Hannatu Akilu

8. Dr. Mahmood Halilu Ahmed

9. Mr. Hakeem Olagunju

Cibiyar hadin kan Matasa

Jagora: Mohammed Jibirilla

Mataimaki: Prince Ohakelem

1. Chief Solomon Akpotu

2. Danjuma Maduwa

3. Wale Aboderin

4. Engr. Nwabueze Onwuneme

5. Dr. Mohammed Kamal

6. Joseph Joschima Nathaniel

7. Charles Kurobo

8. Ali Yahya Ibrahim

9. Funke Fowler

10.Ope Mike

11. Wakilan dukkanin kungiyoyin matasa na kabilu

Cibiyar yada labarai

Kakaki: Abdul Mumin Jibril (Phd)

1. Barr. Aliyu Abdullahi

2. Gawat Jubril

3. Dada Olusegun

4. CBN Akinsola

5. Olasunbo Apanpa

6. Jack Obinyan

7. George Udom

8. Sunday Aghaeze

9. Bright Eugene

10.Ayo Akanji

11.Mohammed Murtala Musa

12.Geo Uguwu

13.Bukky Hassan

14.Disu Adeyemi Yusuf

15.Kayode Ogundamisi

16.Tobi Wojuola

17.Aisha Alubankudi

18.Jafar Umar Abba

19.Aisha Augie

20.Nenna Ukwachikwu

21.Huraira Yakubu Umar

22.Azumi Buba

23.Gloria Adagbon

24.Barr. Daniel Bwala

25.Mohammed Habbo

26.AbdulAziz Musa

27.Musa Khalid

28.Haruna Abdullahi

29.H.B Gumi

30.Emeka Aneke

31.D. Omano Edigheji

32.Alwan Hassan

33.Maryam Shettima

34.Niyi Akinsiju

35.Ahmed Siji

36.Mohd. Adamu Yayari

37.Khalid Ahmed

38.Bappa Abubakar

39.Afan Abuja

40.Ireti Ojekhoa

41.Akeem Akintayo

42.Chukwudi Enekweci

43.Dapo Okubando

44.Hon. Bappa Waziri

45.Dalaram Fatima S Liberty

46.Ebunoluwa Olufunke Oglegba

47.Racheal Ijanatu Jantiku

48.Kunle Somoye

49.Suzan Henshaw

50.Jamilu Yusuf

51.Slim Eburajolo

52.Fatima Oyelami

53.Tope Ajayi

54.Khalid Baba Lau

55.Aisha Aminu Malumfashi

56.Olive Udeh

57.Dr. Zarah Musa

58.Olujonwo Obasanjo

59.Barrister Ditan Okope

60.Hafiz Bayero

61.Elsie Ijorogu-Reed

62.Aisha Halilu

63.Jafar .S. Jafar

64.Faiza Busari

65.Hamida Busari

66.Chidia Madueke

67. Ardo Zubairu

68. Uju Eze

69. Mohammed Musa

Cibiyar ayyuka na musamman

Jagora: Marshal Harry

Mataimakiya: Hauwa Abdul

1. Dr. Bashir Gwandu

2. Barr. Emmanuel Umohinyang

3. Dr Bashir Dan Mallam

4. Hon. Abike Dabiri-Erewa

5. Hon. Funmi Tejuosho

6. Ms. Joy Nunieh

7. Mrs. Bariyaah Magnus Abe

8. Baba Kyari Mohammed

9. Ahmed Indimi

10. Mohammed Babagana Sherrif

11. Musa Halilu Ahmed

12. Aisha Abdullahi

13. Jamilu Yusuf

14. Sakina Abba Wali

15. Kabiru Sani

16. Rabi Bobbo

17. Rose Audu

18. Laila Ribadu

19. Dr. Omole Ukwede

20. Sadiya Lawal Abdullahi

21. Saidu Suleiman

22. Mrs. Maryam Mamu

23. Aisha Folorunsho

24.Zainab Kassim

Cibiyar tsare-tsare da dabaru

Jagora: Mohammed Jibril

1. Alh. Nasiru Danu

2. Sarki Mohammed Abba

3. Mr. Ige Ayeni

4. Hadi Uba

5. Dr. Mahmood Halilu

6. Murtala Haladu Danu

7. Zainab Kassim

8. Hadiza Dahiru Abba

9. Owolabi Awosan

10.Toye Adegbite

Cibiyar nishadantar wa

1. Funke Adesiyan

2. Hon. Desmond Elliot

3. Foluke Daramola

4. Rabiu M. Yaro

5. Isiyaku Furest

6. Salisu Dan Baiwa

7. Musa Mani

8. Fati Abdullahi Washa

9. Halima Atete

10. Asiya Ahmad

11. Rukayya Dawaiyya

12. Maryam Yahaya

13. Fati Yola

14. Kemi Afolabi

15. Edith Iraboh

16. Iya Awero

17. Kayode Salako

18. Aina Gold

19. Funke Etti

20. Femi Branch

21. Ronke Ojo

22. Dotun Ologede

23. Murphy Afolabi

24. Muka Ray

25.Fati S.U

26. Amal Umar

27. Bilkisu Abdullahi

28. Rukayya Niger

29. Amina Yobe

30. Na’ajatu Ta’annabi

31. Aminu Ala

32. El’muaz Birniwa

33. Adam Zango

34. Hannatu Bashir

35. Ali Isa Jita

36. Husainin Danko

37. Baban Chinedu

38. Alfa Zazee

39. Adamu Nagudu

40. Abubakar Sani

41. Ibrahim Ibrahim

42. Ibrahim Yala

43. Audu Soda

44. Yahaya Makaho

45. Jamilu Roja

46. Jaddah Garko

47. Sadi Sadi

48. Ado Gwanja

49. Jamila Nagudu

50. Fati Shi’uma

51. Hauwa Waraka

52. Fati Niger

53. Autan Waka

54. Abdul Ahmad

55. Sadiq Mafiya

56. Zuwaira Isma’il

57. Murjah Baba

58. Kabiru KB Sure

59. Musa Gombe

60. Zakirai MC Big Boy

61. Ali Nuhu

62. Aminu Ala

63. Adam Zango

64. Hannatu Bashir

65. Ali Isa Jita

66. Husainin Danko

67. Baban Chinedu

68. Alfazazee

69. Adamu Nagudu

70. Abubakar Sani

71. Ibrahim Ibrahim

72. Ibrahim Yala

73. Audu Soda

74. Yahaya Makaho

75. Jamilu Roja

76. Jaddah Garko

77. Sadi Sidi

78. Ado Gwanja

79. Jamila Nagudu

80. Fati Shu’uma

81. Hauwa Waraka

82. Fati Niger

83. Autan Waka

84. Abdul Amart

85. Sadiq Mafiya

86. Zuwaira Isma’il

87. Murjah Baba

88. Fati Yola

89. Fati Abdullahi Washa

90. Halima Atete

91. Asiya ahmad

92. Ruqayya Dawaiyya

93. Maryam Yahaya

94. Fati Yola

95. Fati S.U

96. Amal Umar

97. Bilkisu Abdullahi

98. Rukayya Niger

99. Amina yobe (S.K)

100. Na’ajatu Ta’annabi

101. Asma’u Sani

102. Shehu Kano

103. Zainab Abdullahi

104. Ladidi Fagge

105. Bosho

106. Dan Auta

107. Rabiu Rikadawa

108. Hamza Talle Maitafa

109. Hajara Usman

110. Hankaka

111. Sani Garba S.K

112. Ebun olaiya

113. Yinka Quadri

114. Sola Kosoko

115. Adebayo Salami

116. Madam saje

117. Dayo Amusa

118. Saheed Balogun

119. Olaiya Ebun

120. Taiwo Hassan

121. Yinka Quadri

122. Jide Kosoko

123. Ladidi Tubales

124. Haj. Sadiya

125. Dan Azumi Baba

126. Haj Maryam CTV

127. Rahama M K

128. Fati Nayo – Dadin Kowa

129. Haj. Mama

130. Baba Daduwa

131. Aminu Saira

132. Ibrahim Maishinku

133. Ibrahim Birniwa

134. Adebayo Salami

135. Kemi Afolabi

136. Madam Saje

137. Iya Rainbow

138. Funke Adesiyan

139. Tayo Ijebu

140. Ronke Oshodi oke

141. Yinka Quadri

142. Sunny Alli

143. Rose Odika

144. Saidi Balogun

145. Yisa Muhammed

146. Abbey Lanre

147. Daddy Showkey

148. Samira Ahmad

149. Sadiku Artist

150. Rabiu Baffa

151. Kabiru KB Show

152. Musa Gombe

153. Abubakar gboy

154. Alasan Kwalle

155. Sani Sabo Kwarko

156. Rashida Adamu maisa’a isa ferushkan

157. Hadiza dadinkowa

158. Rabiu M. yaro jega.

159. Isyaku furest gaskiya Dokin karafe

160. Salisu Bas Dan baiwa

161. Musa Mani

162. Musa Gombe

163. Zakirai MC Big Boy

164. Bello Mohammed Bello

165. Sadiq Sani Sadiq

166. Ibrahim Maishinku

167. Naziru Ahmad

168. Sani Sabo Garko

169. Falalu A Dorayi

Jaridar Legit.ng ta ruwaito cewa, ana sa ran shugaban Buhari zai kaddamar da wannan kungiya a ranar Alhamis 3 ga watan Janairu, 2019.

Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da Shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Ku biyo cikin shafukan mu na zaurukan sada zumunta:

https://facebook.com/legitnghausa

https://twitter.com/legitnghausa

Source: Legit

Mailfire view pixel