Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kungiyar Miyetti Allah Kautal Horey, wata gamayyar Fulani Makiyayan Najeriya ta yi kira ga yan Najeriya da kada a sake a zabi dan takaran shugabancin kasar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Alhaji Atiku Abubakar.
Duk da cewa Boko Haram tafi kashe mutane a fadin duniya a shekarun 2013 da 2014, a yanzu kam, a kasashen Syria/Iraqi, Somalia da Afghanistan da ma Pakistan ne ake samun wannan matsala ta tsaro. Sai dai kuma, kamar Boko Haram din
Kusan watannin uku bayan sace yammatan, mata ma'aikatan lafiya uku aka sace yayin da yan Boko Haram din suka kai hari a kauyen Rann, a Jihar Borno. A wannan harin ne wasu ma'aikatan lafiya guda uku da sojoji 18 suka rasa rayukan..
Ana sa rai dai, Igbo zasu yi PDP, yankin su GEJ watau Neja Delta ma haka, Yarabawa zasu kasu biyu, amma mafi yawansu Buhari zasu yi, Arewa maso yamma ta Buhari ce, ta gabas ma haka, tsakiyar Najeriya kuwa, sun kasu, kirista PDP
Duba da nazari kan adadin al'umma da kuma tattalin arziki, fitacciyar mujallar Forbes mai rataye da akala ta gudanar da kididdigar al'amurra daban-daban da suka shafi duniya, mun kawo muku jerin kasashe mafi kyawun kasuwanci.
Dansanda mai shigar da kara, Sajan Chidi Leo ya shaida ma kotun cewa Elijah ya aikata wannan laifi ne a ranar 27 ga watan Disamba na shekarar 2018 a gidansa, inda yace bayan nan ne sai Amaka ta kai kararsa Caji ofis da nufin a bi
Legit.com ta ruwaito wannan kame na Jarfa bata rasa nasaba da wani bidiyo daya fitar a watan Disambar data gabata, inda a cikinsa aka jiyoshi yana cuccusa ma mataimakin gwamnan jahar Kano, Nasiru Yusuf Gawuna manya manyan zagi, ha
Gwamnatin tarayya na shirin kashe naira biliyan 27 a kasafin kudin 2019 wajen siyan jiragen yaki uku, ciki za a kuma siya kayayyakin agaji na rundunar sojinta da ke yaki da ta’addanci a yankunan kasar da dama da sauran abubuwa.
Labarin da muka samu yanzunnan na nuna cewa Allah ya yiwa tsohon gwamnan jihar Kano kuma tsohon ministan birnin tarayya, AVM Hamza Abdullahi rasuwa. Tsohon sojan ya rasu ne a kasar Jamus ranan Laraba, 2 ga watan Junairu, 2018.
Mudathir Ishaq
Samu kari