Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A lokacin da aka yi bikin aurenta da Tambuwal, Maryam tana yar shekara Talatin da shida ne a rayuwa, kuma mahaifinta tsohon dan siyasan jamhuriya ta biyu ne, haka zalika tayi karatun sakandari a makarantar mata ta gwamnatin tarayy
Har yanzu babu wani labari game da 'yan sandan sintiri da aka tura garin Baga, a lokacin da garin yake tsaka da rikicin 'yan ta'adda, watannin baya kadan, kafin ranar Laraba, inda tsagin mayakan Boko Haram karkashin shugabancin Al
Akalla mutane 18 ne wasu 'yan bindigar da ba kai ga sanin ko suwaye ba suka kashe lokacin da suka kai hari a wasu garuruwa biyu na jihar Zamfara dake a Arewa maso yammacin Najeriya dake ke fama da tashe-tashen hankula a ranar 1 ga
Yace gwamnatin ta gina tsangaya guda 6 ta makarantar firamare, makarantun hadakar koyar da Qur'ani guda 504 da makarantun fulani makiyaya 40, wadanda duk an cika su kayayyakin karatu da koyarwa da kuma koyon sana'a
Za ku ji cewa, shugaban kasar Phillipine, Rodrigo Duterte, ya yi ikirari tare da furucin yadda ya keta haddin wata Baiwar gidan su a sa'ilin da ya ke samartaka kamar yadda rahotanni da sanadin jaridar The Punch suka bayyana.
Yakubu yace duk da sun isa kasuwar da wuri babu abinda suka iya don tseratar da dukiyar su. Yayi kuka da rashin zuwan yan kwana kwanan jihar gurin gobarar da wuri. Yace zuwan yan kwana kwanan da wuri zai iya rage yawan asarar da..
Shahararren dan wasan hausa na Kannywood da kuma Nollywood Ali Nuhu, ya lashe kambun gwarzon shekarar 2018 da ya fi kowa kwarewa wajen bayar da umurni. Nuhu ya lashe kambun ne da fim din sa mai suna "Mariya". Fim din
"A madadin gwamna Abdulaziz Yari, Ina mika kyautar Naira N500,000 ga kowanne cikin sojoji 10 da suka samu raunika suke kwance a asibiti." "A yanzu haka mun riga mun tura kwamandan sojojin Zurmi, Kaftin Danjuma zuwa asibitin kasa..
Sai dai duk wannan bala’I daya faru, Allah ya tseratar da jaririn a can kasan baraguzan ginin, kuma ga tsananin sanyi da ake bugawa a kasar, hakan ne yasa ma’aikatan bada agajin gaggawa suka bayyana lamarin a matsayin baiwa.
Mudathir Ishaq
Samu kari