Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A karo na farko cikin tarihin kasar Malaysia, Sultan Muhammad na biyar a ranan Lahadi, ya kwance rawaninsa ya sauka daga sarautan kasar kuma ya auri sarauniyar kyau kamar yadda aka ruwaito. Masarautar Malaysiya ta tabbatar da mura
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari, ya ce tsarkakken zabe na adalci shine babban ginshiki kuma tubalin gina kyakkyawar siyasa mai tasirin gaske wajen tabbatar da zaman lafiya da habaka ta ci gaban kowace al'umma.
Sun same ni kamar yadda suke samun matasa a garinmu a kan bukatar su shiga kungiyar su. Basu nuna niyyar tilasta min sai na shiga kungiyar ba amma sai umarce ni na bar garin kuma kar na kara dawowa tunda ba zan shiga kungiyar su
Hukumar hana fasakauri ta Najeriya reshen jihar Ogun, ta ce 'yan sumoga sun aikata mummunan ta'addanci na yiwa kasa fasadi kan wasu jami'an ta biyu yayin da suke tsaka da ran gadi domin sauke nauyin da rataya a wuyan su.
Dakarun rundunar Sojin Najeriya sun tafka ma kungiyar ta’addanci ta Boko Haram gagarumar barna a yankin jihohin Borno da Yobe a cikin wasu karanbatta da suka kwasa a yan kwanakin da suka gabata, kamar yadda Legit.com ta ruwaito.
Wani tsohon gwamnan jihar Borno, Mohammed Goni ya sauya sheka daga jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), zuwa All Progressives Congress (APC). Goni ya kasance gwamnan tsohuwar jihar Borno daga jihar 1979 zuwa 1983.
Legit.com ta ruwaito da wannan ne Yansanda suke tuhumar Abdullahi da laifin biya ma kansa bukata ta hanyar da bata dace ba, dukkaninsu mutane biyu da abin ya shafa mazauna garin Rogo ne, cikin karamar hukumar Rogo ta jahar Kano.
Hankalin fasinjoji a babban filin jirgin saman Nnamdi Azikwe International Airport dake Abuja ya tashi da yammacin ranan Lahadi yayinda tayar wata jirgin kamfanin Air Peace ta fashe yayinda take cikin gudu tanan kokarin tashi.
Tuni dai rahotanni suka bayyana cewa, hukumar 'yan sandan farin kaya ta DSS reshen birnin Abuja, ta cikwikwiye kugun wata mata, Amina Muhammad, da ke yin sojan-gona a matsayin mai dakin dakin shugaban kasa, Aisha Buhari.
Mudathir Ishaq
Samu kari