Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wasu batagari daga wasu sassan garin Ibadan, babban birnin jihar Oyo, sun saka wa gidaje fiye da 20 wuta a wani rikici tsakanin kungiyoyin 'yan daba a yankin Idi Arera. Daga cikin gine-ginen da 'yan dabar suka saka wa wutar akwai
Labarin da muke samu da dumi-dumin sa yanzu haka shine na cewa 'yan bindigar da suka yi garkuwa da 'yan agajin nan su kusan 20 a kan hanyar su ta zuwa Sokoto wadanda suke dawowa daga taron atisayi da suka gabatar a jihar Kebbi kar
Rundunar Sojojin Sama ta ta ce sojojin ta na ‘Operation Idon Mikiya’ sun lalata wani sansanin ‘yan bindiga tare da kashe da dama daga cikin su a maboyar su dake cikin dazuzzukan jihar Zamfara dake a shiyyar Arewa maso yammacin Naj
Labarin da muke samu dai na tabbatar mana da cewa an samu wasu bata-gari da ba'asan ko suwaye ba da suka yi wa fitacciyar jarumar nan ta wasannin fina-finan Hausa na Kannywood kutse a shafin ta na dandalin sada zumuntar Instagram.
Rundunar sojin ruwa ta nada Commodore Suleman Dahun, a matsayin sabon daraktan watsa labarai na rundunar. Dahun ya yi karatunsa ne a jami'ar Maiduguri, inda ya kammala diriginsa a fannin koyon aikin jarida. Commodore Dahun ya
Buba Galadima, kakakin kwamitin yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya bawa jama'a mamaki bayan ya bayyana a wani shirin gidan talabijin din Arise TV sanye da rigar jam'iyyar APC
Akalla mutane 19 ne suka gamu da ajalinsu a wani hatsarin mota da ya rutsa da su akan titin Gombe zuwa Darazo, a jihar Bauchi. Hatsairin ya afku ne a yammacin ranar Alhamis..Wani jami'in hukumar kiyaye hadurra ta kasa FRSC a Daraz
Shugaban kasa Buhari ya bayar da umurnin gaggauta hukunta shugaban hukumar da ke kula da harkokin kwallon kafa ta kasa (NFF), Amaju Pinncick. Buhari ya bayar da wannan umurnin ne kan zargin da ake yiwa shugaban hukumar NFF na s
Yan sanda a Phoenix, Arizona US suna binciken yanda matar da take kwance ba tare da tasan halin da take ciki ba fiye da shekaru 14 ta haihu a wata cibiyar kiwon lafiya dake Hacienda. Rahoton yazo ne a ranar laraba cewa wata mata..
Mudathir Ishaq
Samu kari