Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A dan iskan nan mai kadawa maganganun dake ta yawo a bakunan jama'a dai yanzu shine irin so da kauna mai karfin gaske da a ke zargin ya shiga tsakanin fitattun jaruman nan na wasan Hausa fim a masana'antar Kannywood watau Adam Zan
A jiya ne tsohon gwamnan jihar Adamawa, Murtala Nyako, ya bayyana yadda a karo hudu ya tsallake yunkurin kashe shi saboda dagewar sa a kan a yiwa jama'ar jihar sa da ma Najeriya adalci. Tsohon gwamnan ya ce an fara yunkurin kasheh
Maza Uku da mata Takwas sun samu raunuka yayin da namiji daya da mata Biyu suka rasa rayukan su. Jami'in FRSC ya bayyana cewa an kwashe wadanda suka jikkata zuwa asibiti yayin da aka mika gawarwakin wadanda suka rasu zuwa asibitin
A yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa jihar Bauchi, domin kaddamar da yakin zabensa a karo na biyu, dandazon al'ummar jihar Bauchi sun yi dafifi a babban filin wasanni na Abubakar Tafawa Balewa da ke cikin kwaryar Bauch
A matsayin mu na iyalan ta, sai bayan da ta rasu ne muka gano yara da mutanen da suka dauke ta uwa kamar mu. Daga nakasassu da kuma wasu ma da bamu san ta dau nauyin su ba saboda muna makaranta bamu san me ke faruwa ba. Abinda muk
Jami'an tsaro kasar Sudan sun taimakawa wani fitaccen malamin addinin musulunci ficewa daga masallacin juma'a a lokacin da yake tsakar yin huduba, sakamakon yunkurin far ma sa da masu zanga-zanga suka yi matukar bai jagoranci bore
Gwamnatin tarayya ta bukaci alkalin alkalan Najeriya, Walter Onnoghen, ya yi murabus daga kujerarsa bisa ga zargin mallakan makudan kudade da yaki bayyanawa gwamnati. A kan yunkurin tilastashi murabus, gwamnatin tarayya.
Takardar ta kara da cewa yan sandan sintiri da suke aiki a yankin Awada, CSP Tony Adeyi ke jagoranta sun hanzarta zuwa gurin da abun ya in faru tare da kwashe mutanen da gobarar ta ritsa. Yace ragowar gawawwakin suna asibiti don..
INEC ta saki sunaye da masu rajistar zabe, sai dai jihar da ta fi kowacce samun karuwar wadanda suka yi rajista wadanda dama sunki yin rajistar ne, sun fito ne daga kudu maso gabas. Wannan na iya nuni da cewa da yawansu sun hakura
Mudathir Ishaq
Samu kari