Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, ta bbayyana wasu hanyoyi da masu zabe zasu bi a yayin da suka je kad'a kuri'arsu, a baban zaben 2019. Hukumar ta bayyana hakan a shafinta na Twitter @inecnigeria. Duba hanyoyi bakwai da y
Majiyar Legit.com ta ruwaito kaakakin rundunar, DSP William Aya ne ya tabbatar da aukuwar lamarin a garin Lokoja, inda yace rikicin ya faru ne a daidai lokacin da wasu jama’an kabilar Ibira suka koma garin Oguma, babban garin kara
Wata mata da aka boye sunanta ta haife wani jariri da kamanninsa suka fi yanayi da na biri bayan ta sha da fama da nakuda a babban asibitin garin Kagarko a jihar Kaduna. Matar, 'yar asalin kauyen Sabon Iceh ta haifi wannan jariri
Sarkin Lafiya Alhaji Isa Mustapha Agwai mai shekaru 89 a duniya ya riga mu gidan gaskiya bayan ya shafe tsawon shekaru 43 a bisa kujerar mulki ta masarautar tsohon garin Lafiya da ta kasance Masarautar jihar Nasarawa baki daya.
Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki, ya bayyana cewa Shugaba Muhammadu Buhari ba fa mutum nagari mai gaskiya ba ne kamar yadda ake ta kururuwa a kan sa. Saraki ya ce gwamnatin Buhari gwamnati ce ta mahandama da kuma wawurar
Hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arziki (EFCC) ta kama wani mutum mai suna Sani Abdullahi da laifin yunkurin safarar kudi da yawansu ya kai miliyan N75m a filin jirage na Mallam Aminu dake Kano. A kama Abdullahi ne a ji
Jam'ian 'yan sandan sun kama mutumin, Umaru Shehu Makeri, a karamar hukumar Bukkuyum kamar yadda sabon kwamishinan 'yan sanda a jihar, Zannah Muhammad Ibrahim, ya sanar a jiya, Laraba, yayin ganawa da manema labarai. Zannah ya ce
Ya kashe sama da mayakan Boko Haram 14 kafin suka kashe shi. Yana kashe su yana kara kutsawa cikinsu. Sai dai akwai wani dan ta'adda da ya harba, ya dauka ya mutu; wannan dan ta'addan ne ya samu karfin da ya harbe shi ta baya, ida
Alhaji Isa Mustapha Agwai I, sarkin Lafia kuma shugaban kungiyar sarakunan jihar Nasarawa ya mutu yana da shekaru 84 a duniya. Alhaji Sule Abubakar, Ajiyan-Lafiya ya tabbatar da mutuwar babban sarkin ga manema labarai.
Mudathir Ishaq
Samu kari