Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Babu wata-wata, da yawansu suka fara kwashe kayan abinci da katifun da aka zuba domin amfanin 'yan gudun hijirar sakamakon komawa da za su yi a ranar 9 Nov.
Bayan Jami'an tsaro sun fara bincike gidaje don nemo dukiyoyin gwamnati da na mutane wadanda aka sata, bata-gari sun fara yaddar da kayan a bololi da kuma wasu.
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya ce bidiyon da aka samu ya nuna cewa rundunar sojin Najeirya ne suka yi harbe-harben Lekki toll gate a jihar Legas.
Gwamnatin Nigeria ta shirya tsaf domin fara aikawa Chadi wutar lantarki, duk da cewa da ma can tana aikawa jamhuriyar Niger, Benin da Togo. A halin yanzu, cibi
Sai dai, dokar ta baci ta tsawon 24 za ta cigaba a kananan hukumomin Chikun da Kaduna ta kudu har zuwa sanarwa ta gaba da za fitar ranar Talata, kamar yadda kwa
Rundunar 'yan sanda ta cafke wasu miji da mata, sakamakon kama su da laifin azabtar da karamar yarinya mai shekaru 8 da haihuwa. Bincike ya nuna cewa, iyalan
Shugaban rundunar sojin kasa, Laftanal janar Tukur Buratai, ya yi wani taro da manyan shugabannin rundunar soji, duk wasu GOC da kwamandojinsa a kan EndSARS.
Da aka tambayeshi ko ya sanar da jami'an tsaro wannan bayani mai muhimmanci, sai Galadima ya mayar da matani da cewa, "ai ko yanzu haka suna sauraron abinda nak
Tun bayan bude wutar da sojoji sukayi a Lekki Toll gate, suka shiga tsaka mai wuya. Hakan ya faru ne tun bayan 'yan Najeriya sun fito tituna suna a kan EndSARS.
Mudathir Ishaq
Samu kari