Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani bangare na sayar da kayan gine-gine dake kasuwar Dei-Dei da ke Abuja ta kama da mummumar gobara. Bangaren, wanda aka fi sani da "Sabuwar Kasuwa" a Abuja.
Ministan ya bukaci mabarnatan su gaggauta dawo da kayan da suka kwashe a yayin da yake sanar da cewa an baza jami'an tsaro domin kare sauran manyan shaguna da
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya roki iyaye da su koro yaransu da duk wasu kayan alatu da suka koma dashi gidda, wanda sun san bazasu iya siya dakansu ba.
Cikin gaggawa gwamnonin jihohi 36 dake Najeriya da babban birnin tarayya Abuja sun fara rarraba kayan abincin tallafin COVID-19, ba tare da jiran umarnin FG ba.
Fitaccen dan wasan kwallon kafa na najeriya kuma kyaftin na kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Ahmed Musa, ya bar kungiyar kwallon kafa ta Al Nassr da ke Saudi.
Gwamnonin jihohi 36 na Najeriya sun karyata boye kayan abincin tallafin COVID-19 da kungiyoyi masu zaman kansu suka samar don sassautawa talakawa radadi korona.
Masu garkuwa da mutanen sun kashe Kanal Onifade bayan karbar kudin fansa har Naira miliyan goma. Hanyar Abuja zuwa Kaduna ta yi kaurin suna wajen sace mutane t
Kwamishinan yada labarai na jihar, ya tabbatar da cewa kayan abincin da magungunan suna dauke da guba. An yi kira ga jama'ar jihar da su sanar da hukumomi wad
Matasa a garin Yola da ke jihar Adamawa sun kai wa ma'adanar kayan abinci na rage radadin korona ziyara. Kamar yadda bidiyon ya bayyana, lamarin ya faru ne a
Mudathir Ishaq
Samu kari