Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shi dai marigayi Malam Umaru Babangida Musa 'Yar'Adua, an haifeshi ne a ranar 16 ga watan Augustan 1951 a birnin Katsina dake arewacin Najeriya. Mahaifinsa shine tsohon ministan birnin Lagos na farko a jamhuriya ta farko, kuma kaf
Shugaba Muhammadu Buhari ya garzaya jihar Kaduna domin cigaba da yakin neman zaben kujeran shugaban kasa da za'a gudanar ranan Asabar, 16 ga watan Febrairu, 2019. An rufe kusan dukkan manyan hanyoyin cikin birnin jihar Kaduna.
Legit.ng ta ruwaito Buhari ya bayyana haka ne yayin da ya karbi bakoncin hadaddiyar kungiyar jam’iyyu masu son cigaban Najeriya, CPPP, a fadar shugaban kasa dake babban birnin tarayya Abuja, a ranar Juma’a 18 ga watan Janairu.
Rahotanni dai sun bayyana cewa tuni gwamnan jihar, NasirEl-Rufai ya isa filin da za a gudanar da taron da misalin wajen karfe 12:30 na rana, inda shima ya ke tsumayin isowar shugaban kasar. Ga hotunan da Legit.ng Hausa ta samo mak
Shelkwatar taro ta Nigeria, ta sanar da ranar binne gawar tsohon shugaban dakarun soji na kasa, Air Chief Marshal Alex Badeh. Birgediya Janar Agim ya ce za a gudanar da jana'izar ne a ranar Laraba, 23 ga watan Janairu bayan gud
Makwancin Annabi Muhammadu S. A. W ko shakka babu yana da matukar muhimmanci ga daukacin al'ummar musulmai inda dubun dubatar su ne ke ziyartar kabarin na sa a duk shekara dake a masallacin sa na Madina. Ga dai wasu muhimman bayan
A fiye da shekaru 13, Alhaji Atiku Abubakar, tsohon mataimakin shugaban kasa kuma yanzu dan takarar shugabancin kasar karkashin jam'iyyar PDP ya guji Amurka. Akwai lokacin da US din ta hana shi Visa. Amma a ranar alhamis sai gashi
Majiyar Legit.ng ta ruwaito baya da yan Najeriya, gwamnatin kasar Czech Republic ta nemi duk wasu bakin haure da suka fito daga kasashen Iraqi, Mongolia, Rasha da Vietnam dasu rungumi wanna tsari, kuma su yi amfani da wannan dama
Bashir Ahmed, ya ce shugaban kasa Buhari zai kai ziyara jihar Kaduna a yau Juma'a, domin halartar bukin kungiyar mawaka da masu kirkira na jihar. Haka zalika hadimin shugaban kasar ya ce Buhari zai kuma halarci taron kaddamar
Mudathir Ishaq
Samu kari