Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Cibiyar kasuwaci na kasar Amurka ta tabbatar da batun yin wani ganawar sirri tare da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar. Babbar manajar labarai da sadarwa ta cibiyar kasuwanci ce ta sanar da hakan.
Akalla manyan jiga-jigan jami'an 'yan sandan Najeriya 15 ne za'a tilastawa yin ritaya daga mukaman su sakamakon nada Mohammed Adamu a matsayin sabon Sifeto Janar din 'yan sanda da shugaba Muhammadu Buhari yayi a farkon makon nan.
A ranar Alhamis dai ne jirgin gangamin yakin neman tazarcen Shugaba Muhammadu Buhari ya isa ganin Benin, babban birnin jihar Edo inda ya tarar da cinciridon dubun dubatar magoya baya daga sassan jihar da ma shiyyar ta kudu maso ku
Jakadan Najeriya zuwa kasar Trinidad and Tobago, Hassan Ardo, da dan takaran gwamnan jihar Taraba karkashin jam'iyyar APC, Sani Danladi, ya tsallake rijiya da baya a ranan Alhamis, 17 ga watan Junairu yayinda matasan karamar
Ba bu wani boyayyen lamari dangane da dambarwa gami da cecekucen da ke ci gaba da gudana kan yunkurin gwamnatin tarayya na maka alkalin alkalan Najeriya, Mai shari'a Walter Onnoghen a gaban babbar kotun dabi'u ta kasa wato CCT.
A jiya, Laraba, ne majalisar dokokin jihar Jigawa ta sanar da dakatar da wasu shugabannin kananan hukumomi biyu saboda rashin samun su a ofis lokacin da mambobin majalisar su ka ziyarar aiki kananan hukumominsu. Shugabannin kanana
Hukumar filin jirgin ta bayyana hakan ne a ranar Laraba inda tace daga yanzu filin tashi da saukar jiragen ya koma Louisville Muhammad Ali international Airport. Muhammad Ali ya zamto shahararre a duniya bayan ya buga wani wasan
Majiyar Legit.ng ta ruwaito kaakakin hukumar kula da hanyoyin ruwa na cikin gida, NIWA, Tayo Fadile ne ya bayyana haka a ranar Alhamis 17 ga watan Janairu yayin da yake zantawa da manema labaru a garin Lokoja na jahar Kogi.
Mista Anas da kungiyar shi sun shiga sun fita bangarori da dama na ma'aikatun Ghana don binciko rashawa, har da bincike a 2015 da ya fallasa wasu masu Shari'a na karbar cin hanci na kudi, wanda hakan ya jawo sai da suka aje aiyuka
Mudathir Ishaq
Samu kari