Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani rahoto daga Hukumar lafiya ta kasar Faransa Anes, na nuni da cewa akwai wasu sinadarai a nafkin din da ake sa wa kananan yara, wadanda za su iya cutar da yaran kamar sinadarin glyphosate. Wannan rahoton ya biyo bayan wasu gwa
Tawagar yakin neman zaben jam'iyyar APC da dan takarar ta na shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ta bar garin Sokoto zuwa Birnin Kebbi, bababn birnin jihar Kebbi, domin kaddamar da yakin neman zabe. Kamfanin dillancin labarai na kasa
Majiyar Legit.ng ta ruwaito jami’in watsa labaru na Operation sharan daji, Manjo Clemente Abiade ne ya bayyana haka a ranar Laraba 23 ga watan Janairu a garin Sakkwato, inda yace Sojoji sun kashe yan bindiga guda hamsin da takwas.
Tsohon ministan tsaro, Laftanar Janar Theophilus Danjuma mai ritaya, ya ce a tashi a farga kan barazana ta kitimurmurar wasu maha'inta da ke kulle-kullen gindaya wasu munanan ababe na ta'ada domin tafka magudi a zaben 2019.
Shugaba Muhammadu Buhari ya dira jihar Sokoto domin yakin neman zabensa karo na biyu. Jirgin shugaban kasa ya isa filin jirgin saman Sultan Abubakar ne misalin karfe 10:05. Manyan jami'an gwamnatin jihar Sokoto sun tarbi shugaba B
Jirgin shugaba Muhammadu Buhari ya tashi daga babban filin jirgin saman Nnamdi Azikwe Abuja zuwa jihar Sokoto da Kebbi domin cigaba da gudanar da yakin neman zaben shugabancin kasan jam'iyyar All Progressives Congress APC.
Akwai alamu masu karfi da ke nuni ga cewa a mako mai zuwa za a fara biyan sabon karin albashin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince ayi wa jami’an yan sanda a wata Nuwamban shekarar da ya gabata do karfafa masu gwiwa.
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya nesanta kan sa daga wani kalami da aka alakanta da shi na lissafa jami'an shugaba Buhari 30 da ke da laifin cin ha
Tsohon shugaban kasa Olusegun basanjo ya bayyana cewa jam’iyyar APCza ta shiga wuta idan da za a yi mata hisabi. Obasanjo ya soki shugaban kasa Muhammau Buhari akan zargin cewa yana la’akari da kabilanci wajen nade-naden mukamai
Mudathir Ishaq
Samu kari