Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Tsohon shugaba kasa, Olusegun Obasanjo y bayyana wasu dalilai da suka sanya shi marawa tsohon mataimakinsa, Atiku Abubakar baya duk da cewar a baya ya sha alwashin kin mara masa baya wajen neman shugabancin kasa.
Bayan billar wani labari da ke ikirari cewa wata mata ta zama Kura a jihar Kano, wasu dandazon jama’a sun garzaya ofishin 'yan sanda na Gwale domin tabbatar da gaskiyar labarin. Ana dai zargin mutum ne da mayar da matar Kura.
Wani labari da muka samu na ban al'ajabi da mamaki shine na wata mata da aka ce ta haihu kimanin shekaru 14 da yin auren ta. To duka ma ba wannan ne abun mamaki ba, abun da ya rikita hankalin jama'a shine na cewa matar ta haihu ne
Dan takarar kujerar shugabancin kasar Najeriya a karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar yayi taron Allah-tsine-uwar-mai-karya a jihar Jigawa dake zaman jiha daya daga cikin jahohin Arewa maso yammacin Najeriya. Mun
Buhari ya isa garin Damaturu ne da misalin karfe 2:15 na rana, jim kadan bayan ya fito daga garin Maiduguri na jahar Borno, inda a can ma yayi gaba da gaba da dimbin masoyansa da suka yi fitar farin dango wajen tarbarsa.
Masu sha'awar kallon sararin samaniya sun yi ta duba sama don ganin husufin watan wanda aka fara da daren Lahadi a wasu sassan duniya kuma har daren yau Litinin a jahohin Najeriya da makwaftan ta. A lokacin kusufin, watan na dauka
Wani mutum, Ismail Yussuff, ya shaida wa wata kotu ta musamman da ke Ile Tuntun a yankin Oja Oba, a garin Ibadan, babban jihar Oyo, cewar ya gaji da matar sa, Khadijat Yuusfuf, tare da rokon kotun ta raba auren su. "Mai girma, mai
Uwar gidan tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya kuma dan takarar shugabancin kasa a jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Titi Atiku Abubakar ta yi kaca-kaca da shugaba Buhari da salon mulkin sa. Hajiya Titi dai ta bayyan
Jirgin yakin neman zaben shugaba Buhari a matsayin shugaban kasar Najeriya a karo na biyu, karkashin jam'iyyar APC, ya ziyarci jihar Yobe. Dubun dubatar jama'a ne su ka yi dafifi domin tarba da nuna soyayya da goyon baya ga shugab
Mudathir Ishaq
Samu kari