Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Kungiyar nan dake goyon bayan tazarcen Shugaba Muhammadu Buhari a zabukan 2019 da tafi maida hankali musamman a fannin yada labarai watau Buhari Media Organisation (BMO) a turance ta bankado wani sabon salon magudi da suka ce Atik
A yau juma'a ne dai, kungiyar kwadago ta Najeriya NLC, ta tashi daga taron gaggawa na CWC da yanke hukuncin saka majalisar dattawa akan 27,000 na karancin albashi da fadar shugaban kasa ta mika musu a ranar laraba
'Yan majalisa a kasar Birtaniya sun soma aikin tuhumar mai sa ido a wata makarantar Firamare mai suna Amanda Spielman bisa zargin nuna tsana ga 'ya'yan musulmai a makarantar da ke sa hijabi idan ta kai ziyara. Sai dai da take maid
Bayan da aka ga kudi a asusun shugaban Alkalan kasar nan, alkalin alkalai Jastis Onnogen Walter, wanda ya fito daga Neja Delta, an kai shi kotun CCT, lamari da ya dugunzuma bangaren sharia na kasar nan, ana dab da shiga zabuka
Nigeria dai tana fama da matsalar tsaro musamman a bangaren area maso gabas domin kuwa fiye da mutane 10,000 suke yi gudun hijira daga Nigeria zuwa kasar kamaru a shekarar 2018. Mrs Baiocci tace rashin tsaro da kuma hare haren da
Wata babbar kotun gwamnatin tarayya dake zaman ta a garin Abuja ta tabbatar da hukuncin da hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa watau ndependent National Electoral Commission (INEC) ta dauka kan kin saka jam'iyyar All Progressive
Nafisa Abdullahi ta bayyana cewa babu wata gaba tsakaninta da kowanne jarumi ko jaruma a masana'antarsu ta fim Yar wasan fim din Hausan ta yi karin haske kan dangantakarta da jaruma Hadiza Gabo, wadda kowa ya san cewa akwai sa
Emmanuel Ijewere, mataimakin kungiyar 'yan kasuwar kayan gwari ta Nigeria, ya ce Arewa na samar da kashi 98 na tumaturin da ake amfani da shi a kasar. Mr Iwejere ya ce daga cikin jihohi 12, Kano ce tafi ko ina samar da tumaturi
Hukumar tsaro ta NSCDC, reshen jihar Oyo tace ta tanadi tsaro domin ganin an gudanar da kamfen din shugaban kasa Muhammadu Buhari a cikin zaman lafiya da kwanciyar hankali yayinda jirgin yakin neman zabensa za ta tunkari Ibadan.
Mudathir Ishaq
Samu kari