Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Mun samu cewa motoci hudu sun gwabza tsakanin su da juna yayin wani mummunan hatsari da ya auku a jiya Laraba daura da tashar mota ta Palmgrove da ke yankin Ikorodu na jihar Legas kamar yadda jaridar The Punch ta ruwaito.
Dansanda Ayorinde yace laifin da ake tuhumar faston da aikatawa ya saba ma sashi na 261 na kundin hukunta manyan laifuka na jahar Legas, wanda idan aka tabbatar da laifin akansa, kotu na da ikon daureshi daurin rai da rai.
Saudiyya ta bayyana shirye-shiryen da ta ke yi na bunkasa bangaren nishadi a kasar, wanda ya hada da bai wa gidajen abinci takardar izinin gudanar da nishadi kai tsaye, kamar yadda ake yi a kasashen Turai. Shirin da za a kaddamar
Gwamnatin jahar Kaduna a karkashin jagorancin gwamnan jahar Malam Nasir Ahmad El-Rufai ta kaddamar da wani katafaren kamfanin sarrafa nona da madara a lardin kiwon dabbobi na Ladugga dake cikin karamar hukumar Kachia.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito shugaban NAFDAC, Farfesa Moji Adeyeye ne tayi wannan kira a ranar Alhamis a yayin da take ganawa da manema labaru, inda tace amfani da man sauya lauyin fata na haifar da cutar koda da kansar fata ga jik
Wani matashi mai akwatin sakon
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta bayyana cewa ta kammala tantancewa da diban ma’aikatan wucin gadi 814,453 domin zaben kasar mai zuwa. A cewar hukumar, an kammala duk wani tanadi na risit da kuma rabon muhimman kayayyaki.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Osinbajo ya bayyana haka ne a ranar Laraba, 24 ga watan Janairu, yayin da yake gabatar da jawabi a wani taron sauraron ra’ayi da al’ummar garin Remoland suka shirya a fadar Akarigbo dake cikin garin Sag
An haifi Shaikh Abubakar Mahmud Gumi (R.A) ne a cikin garin Gumi a Jahar Sakkwato a Arewacin Nijeriya, a shekara ta 1340 bayan Hijira dai dai da shekarar Miladiyya 1922. Mallam ya tashi ne cikin kyakkyawar tarbiyya da natsuwa da t
Mudathir Ishaq
Samu kari