Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Abdullahi Bello ya ce, matasan sun kusa halaka shi, a lokacin da ya ke kokarin hana su fasa babban dakin ajiyar abinci da kayayyaki na sansanin. DPOn ya ce an
'Yan sandan jihar Kogi sun kama wani Fasto mai suna Sunday Edino da laifin satar kayan amfanin asibiti, wadanda zasu kai kimanin Naira Biliyan 1.2, Linda Ikeji.
Ministan harkokin sufurin jiragen sama, Sanata Hadi Sirika, ya bayyana hakan a ranar Talata lokacin da ya bayyana a gaban Kwamitin Sanatoci na harkar sufurin ji
ihohi 10 da aka zaba a matsayin rukuni na farko domin fara biyan mutanensu sun hada da; Abuja, Lagos, Kaduna, Ondo, Kano, Borno, Abia, Bauchi, Anambra, Ribas,
'Yan sandan jihar Cross River sun sanar da kama Johnson Richard-Inem a ranar Litinin, ana zarginsa da kirkirar dabarar satar dukiyoyin gwamnati da wulakanta su.
An rawaito cewa batagarin matasan sun ritsa babban Sarkin a cikin fadarsa, inda suka tarfa shi, babu hanyar ficewa, kafin daga bisani wata tawagar jami'an tsaro
'Yan kungiyar Boko Haram 22 ne suka mutu, yayin da sojoji 5 suka rasa rayukansu sakamakon wani gumurzu daya turnuke tsakanin Sojoji da 'yan ta'addan, The Cable.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake nada Farfesa Mahmood Yakubu a matsayin shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, don sake yin shekaru 5 kan kujera.
Wata babbar kotu da ke zama Kubwa a Abuja, ta umarci Alhaji Atiku Abubakar da ya mayar wa Maryam Sherif, tsohuwar matarsa yaransu uku da ke hannunsa take-yanke.
Mudathir Ishaq
Samu kari