Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Buhari ya bayyana haka ne a ranar Talata, 29 ga watan Janairu yayin da jirgin yakin neman zabensa ya isa jahar Abia da jahar Imo, dukkaninsu jihohi ne dake yankin kudu maso gabas, inda yan kabilar Ibo s
Wasu daga cikin mambobin kungiyar Yarbawa ta Afenifere, a yau Talata cikin birnin Ibadan na jihar Oyo, ta wajabtawa dukkanin Yarbawa zaben shugaban kasa Muhammadu Buhari da kuma dukkanin 'yan takara na jam'iyyar APC.
A yayin da 'yan kwanaki kalilan suka rage a gudanar da zaben shugaban kasa, a yau Talata cikin jihar Imo, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shawarci al'ummar Najeriya dangane da 'yan takara da suka cancanci a kada masu kuri'u.
Wani jarimin jami'an hukumar sojin Najeriya mai suna, Isah, ya rasa ransa a yakin Boko Haram ana sauran yan kwanaki kalilan da aurensa. Legit.ng Hausa ta samu wannan rahoton ne daga shafin wani matashi , Muawiyah Umar, a yanar giz
Shahararren jarumin nan na masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Sani Musa Danja, y ace ba don kudi yake goyon bayan dan takarar Shugaban kasa a jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar ba.
A yayin da mafi akasarin al'ummar Najeriya ke ci gaba da kafa kahon zuka wajen neman masaniya ta albashi da kuma alheran da Sanatocin Najeriya ke samu a kowane watan duniya, a yau Legit.ng ta kawo muku wannan bukata cikin rahusa.
Daga cikin manyan fina finan da Rahama ta fito akwai wani wanda kamfaninta ta shiryashi, Rariya, haka zalika akwai wani fim na turanci da a yanzu yake tashe a tsakanin masu bibiyan fina finan mai suna ‘Sons of the caliphate’, anan
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya dira babban filin jirgin saman Sam Mbakwe da ke Owerri, babban birnin jihar Imo inda zai gudanar da yakin neman zabensa karo na biyu Shugaba Buhari ya samu kyakkyawa tarba daga wajen jigogin ja
A yayin da guguwar yakin neman zaben kujerar shugaban kasa ta jam'iyyar APC ke ci gaba da kadawa, jam'iyyar ta bayyana ranar da shugaban kasa Muhammadu Buhari zai ziyarci jihar Kano domin girgiza magoya bayan sa.
Mudathir Ishaq
Samu kari