Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya dira jihar Imo (Hotuna)

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya dira jihar Imo (Hotuna)

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya dira babban filin jirgin saman Sam Mbakwe da ke Owerri, babban birnin jihar Imo inda zai gudanar da yakin neman zabensa karo na biyu.

Shugaba Buhari ya samu kyakkyawa tarba daga wajen jigogin jam'iyyar a filin jirgin saman.

Jam'iyyar All Progressives Congress ta garzaya da yakin neman kujeran shugaba kasa yankn kudu maso gabashin Najeriya da aka fi sani da yan yan kabilar Ibo.

A yau Talata, 29 ga watan Junaru, shugaban kasa zai gudanar da wani taro a babban filin kwallon Enyimba dake jihar Abiya bayan karewa a Imo.

Mun kawo muku rahoton cewa, yayin da guguwar yakin neman zabe ke ci gaba da kadawa, shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis 31 ga watan Janairu, zai ziyarci jihar Kano domin girgiza magoya bayan sa yayin da babban zaben kasa ya gabato.

Wannan babban lamari ya sanya hukumar jami'an tsaro ta 'yan sanda reshen jihar ta bayyana shiri da daurin damarar ta na tarbar shugaba Buhari yayin ziyarar sa ta jibi. Hukumar ta sha alwashin tabbatar da tsaro da kuma zaman lafiya ga al'ummar jihar.

KU KARANTA: Yayinda ake sauraron zuwan Buhari a Abia, anyi garkuwa da shugaba jam'iyyar APC

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya dira jihar Imo (Hotuna)

Yarinya ta tarbi
Source: Facebook

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya dira jihar Imo (Hotuna)

Yayinda aka tarbi
Source: Facebook

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya dira jihar Imo (Hotuna)

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya dira jihar Imo (Hotuna)
Source: Facebook

Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da Shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Ku biyo cikin shafukan mu na zaurukan sada zumunta:

https://facebook.com/legitnghausa

https://twitter.com/legitnghausa

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel