Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
A yau Litinin, jagoran mabiya addinin Kirista 'yan akidar Katolika na duniya, Jorge Mario Bergoglio da aka fi sani da Fafaroma, yayi karin haske kan hukuncin jin kai da ya cancanci Matan da suka zubar da jiki a madadin hukunta su.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC, ta tantance wasu kungiyoyi 116 na Najeriya da kuma na kasa-da-kasa 28 da za su sanya idanun lura akan babban zaben kasa da zai gudana cikin fadin Najeriya a watan gobe da jibi.
Mukaddashin sifeton yan sandan Najeriya, Muhammad Adamu, ya nada sabbin mataimakan sifeton yan sanda shida a ranan Litinin, 28 ga watan Junairu, 2018. Premium Times ta bada rahoto. Sabbin jami'an yan sandan ya aka karawa matsayi
Jihar Bauchi da ke yankin arewacin Najeriya na gab da zama tamkar jihohin Niger Delta masu arzikin man fetur. Gwamnatin tarayya na ci gaba da aikin hako rijiyoyin mai a kauyen Kolmari da ke karamar hukumar Alkaler na jihar.
Yawaitan ire iren makarantun nan yasa hukumomin dake sa’ido akansu basa iya gudanar da aikinsu yadda ya kamata, bugu da kari yawancin makarantun basa biyan haraji, kuma basa bin dokokin da aka shimfida wajen karantarwa.
Kamar yadda Sojoji maza suke bada gudunmuwa, hakanan su ma Sojoji mata suke bada gudunmuwa musamman wajen karkashe mayakan Boko Haram, muna kiransu ‘Matan Yaki’, kuma sun samu cikakken horon yadda zasu fuskanci abokan gaba.
Shugaban kasa Buhari ya yi kira ga Sarakunan da su daura damarar tallafawa gwamnati a fannin yaki da rashawa da kuma inganta tsaro ta hanyar hada gwiwa da jami'an tsaro musamman na ‘yan sanda sakamakon kusancin su da al'umma.
A lokutan baya mutanen da suka tsufa sosai aka sani da farin gashi a kai, wato Furfura, said a a zamanin nan da muke ciki abubuwa da dama sun sauya, harma ana iya ganin jarir sabon haihuwa da farin gashi a kai.
Kamar dai yadda karin maganar Hausawa ke cewa, Kallo ya koma sama wai da shurwa ta dauki dan tsako yayin da wata tsaleliyar budurwa ta haukace jim kadan bayan saurayin ta ya aje ta daga mota a jihar Delta dake a shiyyar kudu maso
Mudathir Ishaq
Samu kari