Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Majiyar Legit.ng ta ruwaito wannan lamari ya faru ne a daren Asabar, 2 ga watan Janairu a cikin karamar hukumar Abadam ta jahar Borno, yayin da mayakan suka yi kokarin kutsa kai cikin garin Malam Fatori da nufin kaddamar da hare h
Da sanadin shafin jaridar The Nation mun samu cewa, hatsabibiyar cutar nan mai sanya zazzabin Lassa ta silalo cikin Arewacin Najeriya inda rayukan mutane takwas suka salwanta. Cutar ta kuma harbi fiye da mutane 40 a jihar Filato.
Shugaban kungiyar ‘yan aware ta Biyafra (IPOB), Nnamdi Kanu, ya yi zargin cewar dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, dan asalin kasar Kamaru ne. Kanu ya bayyana hakan ne a ranar Asabar a wani shiri da aka yad
A yayin da ya rage saura kwanaki 12 a gudanar da zaben kujerar shugaban kasa na ranar 16 ga watan Fabrairu, hakoron nasara tsakanin Muhammadu Buhari na jam'iyyar APC da kuma Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP na ci gaba da tsanani.
Hausawa dai na cewa in-da-ranka zaka sha kallo a duniyar nan kuma indai ba mutum ya koma ga mahaliccin sa ba, to bai gama ganin abubuwan mamaki ba ko kadan a rayuwar sa. Haka zalika wasu abubuwan dake faruwa a kusa damu ba su ma m
Kwamitin yakin neman sake zaben Dakta Abdullahi Umar Ganduje a matsayin gwamnan Kano ya bayar da dalilan da su ka sa gwamanan bai halarci mahawarar 'yan takarar gwamna da sashen Hausa na BBC y shirya ba a jami'ar Bayero da ke Kano
Daya daga cikin fitattun jaruman Kannywood, Bello Muhammad Bello da ya fi shahara da inkiyar BMB, ya sha alwashin aiwatar da wani abun ban mamaki yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya cimma nasara a babban zaben kasa.
A yayin da lamari na rayuwa ya kan kasance yau gare ka gobe ga wanin ka, hakan tabbas za ta kasance ga wasu 'yan siyasa da dama da ke fadin kasar nan da ko shakka ba bu tun a yanzu sun fara bankwana da kujerun su na mulki.
A jiya Asabar, 2 ga watan Fabreru, 2019, Legit.ng Hausa ta ruwaito maku cewa Jirgi mai saukar angulu wanda ya dau mataimakin shugaban kasa farfesa Yemi Osinbajo, sanata Ojudu, mataimakin shi na musamman da liktan matar shi ya riki
Mudathir Ishaq
Samu kari