Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
A jiya Juma'a 1 ga watan Fabrairu, tsohon gwamnan jihar Kano kuma wakilin shiyyar Kano ta Tsakiya a majalisar dattawa Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, ya wakilci tsohon mataimakin shugaban kasa a wani taro da aka gudanar cikin Abuja.
Jami'an Rundunar 'Yan Sandan Najeriya sun kama wani magidanci mai shekaru 32, Jibrin Abu da ake zargin ya kashe matarsa, Victoria Aliyu ta hanyar yi mata mummunan bugu da katako saboda yana zarginta da cin amanar aure. 'Yan sanda
Wasu mafusatan matasa sun yi ta yiwa gwamnan jihar Neja dake a shiyyar Arewa ta tsakiya, Alhaji Abubakar Sani Bello ihu yayin da yaje gangamin yakin neman zaben sa a karamar hukumar Rijau ranar Larabar da ta gabata. Kamar yadda mu
Wani tsohon sakataren gidan gwamnati, Mainasara Sajo, tsoffin shugabannin kananan hukumomi 10 da hadimansu sun bar jam’iyyar APC tare da magOya bayansu inda suka koma jam’iyyar PDP a karamar hukumar Suru da ke jihar.
Wani babban aikin da ya faranta ran yarbawa shine titunan jiragen kasa da ya hada Legas da Ibadan, babban birnin siyasar kudu maso yamma. An fara aikin ne tun lokacin Jonathan amma aka watangarar dashi har sai lokacin Buhari. A ha
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Asabar, 2 ga watan Fabrairu zai ziyarci jihar Jigawa dmin ci gaba da gangamin kamfen dinsa. Ana sanya ran cewa Shugaban kasar zai tarbi manyan yan siyasar jihar da suka sauya sheka.
Jam’iyyar All Progressive Congress (APC) a jihar Gombe tace ta kammala duk wasu tsare-tsare don zuwan Shugaban kasa Muhammadu Buhari jihar wanda aka shirya zuwan a ranar Asabar, 2 ga watan Fabrairun 2019 don yin kamfen.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa zai ci gaba da aiki ba ji ba gani domin daukaa kasar Najeriya da kuma wanzar da zaman lafiya a cikinta idan har aka sake zabarsa a karo na biyu a zaben ranar 16 ga watan Fabrairu.
Jam'iyyar PDP ta zargi da jam'iyyar APC da dauko hayar dumbin jama'a daga kasar Niger domin su cika taron yakin neman zaben dan takararta na shugaban kasa a jihar Kano. Jam'iyyar hamayyar ta ce shugaban kasa Muhammadu Buhri ya ka
Mudathir Ishaq
Samu kari