Yadda sakamakon zaben 2019 tsakanin Buhari da Atiku zai kasance - Alkaluma

Yadda sakamakon zaben 2019 tsakanin Buhari da Atiku zai kasance - Alkaluma

A yayin da ya rage saura kwanaki 12 a gudanar da babban zaben kujerar shugaban kasa a ranar 16 ga watan Fabrairu, hakoron samun nasarar kujerar shugaban kasa tsakanin Muhammadu Buhari na jam'iyyar APC da kuma Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP na ci gaba da tsanani.

Ko shakka ba bu shugaban kasa Muhammadu Buhari da kuma tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, sun kasance mafi shahara cikin dukkanin 'yan takarar kujerar shugaban kasa da za su fafata a yayin babban zabe na bana.

Yadda sakamakon zaben 2019 tsakanin Buhari da Atiku zai kasance - Alkaluma

Yadda sakamakon zaben 2019 tsakanin Buhari da Atiku zai kasance - Alkaluma
Source: Facebook

Jaridar Legit.ng ta ruwaito cewa, manyan 'yan takarar biyu na ci gaba da shawagi da yawon karade jihohi 36 da ke fadin Najeriya domin girgiza magoya baya a yayin yakin neman zabe na jam'iyyun su.

KARANTA KUMA: Cikin Hotuna: Atiku ya girgiza magoya baya yayin yakin zaben sa a jihar Kebbi

Binciken manema labarai na jaridar This Day bisa ga hasashe na alkaluma ya zayyana daki-daki yadda sakamakon zaben tsakanin Buhari da Atiku zai kasance cikin jihohi da kuma yankuna da ke fadin Najeriya.

Ga yadda alkaluma suke hasashen sakamakon zaben tsakanin Buhari da Atiku kamar haka:

Arewa maso Yamma

Kano:

Buhari - 65%

Atiku - 35%

Kaduna:

Buhari - 55%

Atiku - 45%

Katsina:

Buhari - 70%

Atiku - 30%

Sokoto:

Buhari - 55%

Atiku - 45%

Zamfara:

Buhari - 50%

Atiku - 50%

Kebbi:

Buhari - 60%

Atiku - 40%

Jigawa:

Buhari - 60%

Atiku - 40%

Arewa maso Gabas

Bauchi:

Buhari - 60%

Atiku - 40%

Borno:

Buhari - 60%

Atiku - 40%

Adamawa:

Atiku - 65%

Buhari - 35%

Yobe:

Buhari - 60%

Atiku - 40%

Taraba:

Atiku - 70%

Buhari - 30%

Gombe:

Atiku - 60%

Buhari - 40%

Arewa ta Tsakiya

Benue:

Atiku - 70%

Buhari - 30%

Filato:

Atiku - 55%

Buhari - 45%

Nasarawa:

Atiku - 55%

Buhari - 45%

Kogi:

Atiku - 55%

Buhari - 45%

Neja:

Buhari - 55%

Atiku - 45%

Kwara:

Atiku - 55%

Buhari - 45%

Kudu maso Yamma

Oyo:

Buhari - 55%

Atiku - 45%

Osun:

Atiku - 50%

Buhari - 50%

Ondo:

Buhari - 55%

Atiku - 45%

Ekiti:

Buhari - 60%

Atiku - 40%

Ogun:

Atiku - 55%

Buhari - 45%

Legas:

Buhari - 50%

Atiku - 50%

Kudu maso Gabas

Imo :

Atiku - 60%

Buhari - 40%

Abia:

Atiku - 60%

Buhari - 40%

Ebonyi:

Atiku - 60%

Buhari - 40%

Enugu:

Atiku - 70%

Buhari - 30%

Anambra:

Atiku - 60%

Buhari - 40%

Kudu maso Kudu

Ribas:

Atiku - 80%

Buhari - 20%

Akwai Ibom:

Atiku - 60%

Buhari - 40%

Cross River:

Atiku - 70%

Buhari - 30%

Edo:

Atiku - 55%

Buhari - 45%

Delta:

Atiku - 75%

Buhari - 25%

Bayelsa:

Atiku - 80%

Buhari - 20%

Birnin tarayya Abuja:

Buhari - 50%

Atiku - 50%

Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da Shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Ku biyo cikin shafukan mu na zaurukan sada zumunta:

https://facebook.com/legitnghausa

https://twitter.com/legitnghausa

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel