Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A yau, Talata, ne aka shirya yakin neman sake zaben Badaru a matsayin gwamna jihar Jigawa a karo na biyu a kananan hukumomin Gagarawa da Kazaure. A ranar 21 ga watan Janairu ne gwamna Badaru ya kaddamar da yakin neman zaben sa
Yan bindiga sun kashe tsohon mataimakin babban konturolan hukumar da ke yaki da fasa kwabri ta kasa, Dr Adewale Oloyede (mai ritaya) a jihar Kogi. Yan bidigar sun kashe tsohon mataimakin shugaban hukumar na kasar tare da mai tsar
Rundunar 'yan sanda ta ce ta kammala shirin raba jami'anta 2,000 domin samar da tsaro a lokacin da Buhari zai je kaddamar da yakin zabensa a garin Lafiya. ASP Samaila Usman, ya ce manufar hakan shine, tabbatar da cewan yakin za
Ministan noma, Audu Ogbeh ya ce Gwamnatin tarayya za ta haramta shigo da tumatur dan kasar waje kafin karshen wannan shekarar. Ogbeh ya ce haramta shigo da tumaturin zai taimaka wajen bunkasa samar da tumatur na cikin kasar da
Labarin da muka samu daga majiyar mu ta TRT ta bayyana mana cewa mahukunta sun samu zarafin tono wasu kaburbura uku da gawarwakin mutane 40 a wata makabarta a garin Minye dake kasar Misira. Kamar dai yadda Ministan harkokin tarihi
Daga nan Yansanda suka bazama neman wannan jariri, inda suka fara da yi ma Hussaina tambayoyi, wanda ta shaida musu cewa tsohon mijinta mai suna Ashiru Abubakar dan shekara 27 take zargi da hannu cikin bacewar jaririn nata.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito a yayin ziyarar, Clinton zai yi ganawar sirri da shugaban kasa Muhammadu Buhari, wanda ke neman zarcewa a karkashin inuwar jam’iyyar APC, sa’annan zai goga gemu da gemu da babban abokin hamayyan Buhari,
Jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya shiyyar jihar Ogun dake a kudu maso yammacin Najeriya ta sanar da samun nasarar cafke wani ustazu dake ikirarin zama malamin islama mai suna Jami'u Olasheu tare da abokan sa uku da kan mutum.
A yau Litinin 4 ga watan Fabrairu, dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar adawa ta PDP, Atiku Abubakar, ya girgiza magoya bayan sa yayin taron yakin neman zabe da ya gudanar cikin birnin Gusau na jihar Zamfara.
Mudathir Ishaq
Samu kari