Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, tare da tawagar yakin neman zaben sa sun dira jihar Kano. Tuni dai sanarwa ta fita cewar Atiku zai ziyarci jihar Kano a ranar Lahada, 10 ga watan Fabariri
Titi Abubakar, daya daga cikin Matan dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ta ce ba bu wata makawa Mijin ta zai zamto shugaban kasar Najeriya a yayin babban zabe da za a gudanar a ranar Asabar.
Wani matashi mai shekaru 27 da ake kira Raphael Samuel, dan asalin kasar Indiya, ya kai karar iyayensa kotu sabpoda sun haife shi ba tare da amincewar sa ba. Raphael ya bayyana cewar yana matukar kaunar iyayen sa amma duk da haka
A wani yanayi mai kama da maganar nan ta Hausawa da ake cewa 'in ka haifi mutum, baka haifi halin sa ba, an ga diyar fitaccen dan adawar nan na Shugaba Buhari a yanzu kuma tsohon aminin sa a siyasance, Injiniya Buba Galadima a tar
"Alkawarin da mukayi tun a shekara ta 2015 kasar mu tana bukatar tsaro da kula,idan har babu tsaro to fa babu abinda zamu iya aiwatar wa, amma yanzu mun godewa Allah saboda cigaban da aka samu" a cewar shugaba Buhari
Masana'antar fina finan hausa cike take da jarumai hazikai tun fil azal. Sai dai kash, a hankali jaruman ke shudewa. Wasu kanyi aure ballantana mata, daga nan sai su dena harkar ta fim. Wasu kuma kan rasa rayukan su. Wasu daga cik
Majiya mai karfi daga hukumar sojin Najeriya ta sanar damu yanda hatsaniya ta fara lokacin da shugaban sojin kasa, Lt General Tukur Buratai, ya umarci sakataren sojin da ya bada sanarwar ritaya ga sojojin da sukayi karatun sakanda
Shahararen jarumin nan na Kannywood, Bello Muhammad Bello da aka fi sani da BMB ya sa alwashin aske sumar da ke kansa muddin aka sanar cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya ci zaben ranar 16 ga watan Fabrairu, 2019.
Amina Bello, uwar gidan gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ta gamu da hatsarin mota a garin Kabba, yankin da jirgin da ke dauke da mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya fado a makon da ya gabata. Da ya ke tabbatar da faruwar ha
Mudathir Ishaq
Samu kari