Waiwaye a Kannywood, jerin hotuna da sunayen aftawa da suka rasu a shekaru 20, mata da maza

Waiwaye a Kannywood, jerin hotuna da sunayen aftawa da suka rasu a shekaru 20, mata da maza

- Masana'antar fina finan hausa cike take da hazikan jarumai tun a da

- Abubuwa da dama kansa su bar sana'ar fim din

- Wasu kuma mutuwa ce kansa su bar sana'ar

Waiwaye a Kannywood, jerin sunayen aftawa da suka rasu a shekaru 20
Waiwaye a Kannywood, jerin sunayen aftawa da suka rasu a shekaru 20
Asali: Facebook

Masana'antar fina finan hausa cike take da jarumai hazikai tun fil azal. Sai dai kash, a hankali jaruman ke shudewa. Wasu kanyi aure ballantana mata, daga nan sai su dena harkar ta fim. Wasu kuma kan rasa rayukan su. Wasu daga cikin jaruman da suka suka rasa rayukan su sune.

Waiwaye a Kannywood, jerin sunayen aftawa da suka rasu a shekaru 20
Waiwaye a Kannywood, jerin sunayen aftawa da suka rasu a shekaru 20
Asali: Facebook

1. Jaruma Balaraba Muhammed.

2. Jarumi Ahmad S. Nuhu.

3. Jaruma Jamila Haruna.

Waiwaye a Kannywood, jerin sunayen aftawa da suka rasu a shekaru 20
Waiwaye a Kannywood, jerin sunayen aftawa da suka rasu a shekaru 20
Asali: Facebook

4. Jaruma Husaina Gwambe wacce aka fi sani da tsigai.

5. Jarumi Shuaibu Dan Wanzam.

6. Jarumi Nura Muhammed.

7. Jarumi Ali Bala.

8. Jarumi Night Kasim.

Waiwaye a Kannywood, jerin sunayen aftawa da suka rasu a shekaru 20
Waiwaye a Kannywood, jerin sunayen aftawa da suka rasu a shekaru 20
Asali: Facebook

9. Jaruma Maijidda Muhammed.

10. Jarumi Hamza Jos.

11. Jarumi Tijjani Ibrahim.

12. Jarumi Umar Katakore.

13. Jarumi Shuaibu Kulu.

14.Jarumi Baffa Yautai.

15. Jaruma Hajiya Hassana.

16. Jaruma Aisha Kaduna (Shamsiyya).

17. Jarumi Rabiu maji magani.

18. Jarumi Kabiru Kabuwaya.

19. Jarumi Rabilu Musa wanda aka fi sani da Dan Ibro.

GA WANNAN: Mun nemi, sama ko kasa, tsohon shugaban NIA mun rasa, baya gida shi da matarsa - EFCC

20. Jaruma Hauwa Ali Dodo wacce aka fi sani da Biba problem.

21. Jaruma Hafsat Sharada wacce aka fi sani da Baba mai Aya.

22. Jarumi Zurkifulu Muhammed.

23. Jaruma Aisha Dan Kano wato sima.

24. Jarumi malam Waragis.

25. Jaruma Safiya Ahmed.

26. Jaruma Maryam Umar.

Fatan mu Allah yaji kansu da rahama, yasa kwanciya ta zamo hutu a garesu. Amin.

Shafin NAIJ.com Hausa ne ya koma LEGIT.ng Hausa

Latsa kuga sabuwar manhajar Legit.ng Hausa a wayarku ta salula: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Shafukanmu na dandalin sada zumunta sune:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel