Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
'Yan sanda sun samu nasarar damkar daya daga cikin fursunoni 1,993 da suka gudu daga gidan gyaran halin Oko da Benin, sakamakon kashe wani da yayi a garin Edo.
Fitaccen zakaran da wasan kwallon kafa na kungiyar Arsenal, Aubameyang ya yi sabon katafaren gida mai matukar kayatarwa a arewacin birnin London wanda ya hadu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aike da muhimmin sako a yayin maulidi ga dukkan 'yan Najeriya. Ya bukacesu da su yi hakuri, juriya tare da kaunar junansu.
Wani rikici ya na ta ruruwa a masarautar Alade Idanre dake jihar Ondo akan wanda zai gaji Olusegun Akinbola, sarkin masarautar da ya rasu a ranar 16 ga Oktoba.
Gwamnatin tarayya a karkashin jagorancin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ta amince da ware makudan kuɗaɗe domin horar da matasa dubu ɗari biyar 500,000 sabbin
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yace mulkinsa ya kawo karshen rashin tsaro a arewa maso yamma da tsakiyan arewacin Najeriya. Daily Nigerian ta ruwaito hakan.
Babbar kotun gwamnatin tarayya da ke Abuja, ta ki amince da bukatar hukumar EFCC na ba da izinin cafke Diezani Alison-Madueke. An dage sauraron karar har zuw
Shugaban kungiyar gwamnonin kudu maso gabas, David Umahi yayi magana akan zabar sabon shugaban kasa daga bangaren sa a shekarar 2023. Yace matasan yankin kud
Wani zakaran kokuwa yayi ajalin wani dan sandan Philippine da wukar dake makale a kafarsa, a cewar wasu jami'ai ranar Laraba,jaridar The Nation ta wallafa haka.
Mudathir Ishaq
Samu kari