Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kungiyar lauyoyin Najeriya reshen jihar Zamfara ta yi Allah wadai da rahoton cin mutuncin littafi mai tsarki wato Qur’ani a Gusau, sannan tayi kira ga bincike domin gano wadanda suka aikata laifin, tace lamarin abun bakin ciki ne.
Legit.ng ta ruwaito babban shelkewatar rundunar ce ta sanar da nadin Kanal Sagir Musa a matsayin sabon kaakakinta a ranar Litinin, 11 ga watan Feburairu, wanda kafin nadin nasa shine kaakakin runduna ta 82 dake jibge a jahar Enugu
Da wannan ne Zangon ya garzaya da kansa ba sako ba zuwa jahar Kano, har gidan jagoran kwankwasiyya, kuma tsohon gwamnan jahar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso domin ya karbi darikar Kwankwasiyya, kamar yadda al’adar siyasar take.
Ko a kwanakin baya sai da gwamnatin jahar Kano a karkashin jagorancin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta tallafa ma iyalan Dan Ibro a lokacin da suka aurar da diyar Dan Ibro, inda gwamnatin ta hada mata kayan daki gaba daya.
A ranar Lahadin da ta gabata ne dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya gudanar da taron sa na yakin neman zabe cikin tsohon birni na Kano Dabo yayin cika da batsewa ta dumbin magoya baya.
Sai dai yayin da zaben ke karatowa, yan siyasa da yan takara suna cigaba da neman goyon bayan al’ummominsu, daga ciki har da talakawa, matasa, mata, Malamai, attajirai, yan kasuwa, ma’aikatan gwamnati, Sarakuna da sauransu.
Shi dai Gwamna Rochas zai kammala zangon mulkinsa guda biyu daya faro daga shekarar 2011, kuma a yanzu haka shine dan takarar Sanatan jam’iyyar APC a jahar na mazabar Imo ta yamma a zaben da zai gudana a ranar 16 ga wata.
Yayin da babban zabe na gama gani a najeriya da za'a gudanar a ranar 16 ga watan Fabreru ke kara karatowa, wasu kungiyi akalla 145 dake goyon bayan dan takarar shugabancin kasa a jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP),
Mun samu cewa, masu sayar da jar Tagiya a yau Lahadi cikin birnin Kano sun dara wajen cin kasuwar su a harabar filin wasanni na Sani Abacha yayin taron yakin neman zaben kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP da aka gudanar.
Mudathir Ishaq
Samu kari