Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Ana saura kwanaki 3 da ranan zabe kujeran shugaban kasan Najeriya da zai gudana ranan asabar, 16 ga watan Febraru, shugaba Muhammadu Buhari ya karkare yakin neman zabensa na yankin Kudu maso kudancin Najeriya wato Neja Delta a yau
Kungiyar sufaye na darikar Tijjaniyya ta Najeriya ta umurci mabiyanta a fadin tarayya da su zabi shugaba Muhammadu Buhari na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a zaben da zai gudana ranan Asabar, 16 ga wtaan Febrairu, 2019.
Yayin da ya rage sauran kwanaki biyar kacal a gudanar da babban zaben kasa na kujerar shugaban kasa a ranar Asabar, 16 ga watan Fabrairu, akwai jerin 'yan takara 72 masu hankoron kujera mulki da kuma akala ta jagorancin kasar nan.
Jam’iyyar All Progressive Congress (APC) gab da sake yin babban kamu inda kwamishinoni masu ci a jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ke shirin komawa jam’iyyar, a cewar shugaban sanatocin Arewa, Sanata Aliyu Magatakarda.
Legit.ng ta ruwaito Sarkin ya yi wannan kira ne a ranar Talata, 12 ga watan Feburairu, yayin da yake ganawa da manema labaru a fadarsa dake cikin birnin Kano, inda ya bayyana matsayin masarautar Kano game da farfadowar ayyukan yan
Mun samu cewa tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Lawal, ya isa babbar kotun tarayya da ke garin Abuja domin gurfana gaban kuliya sakamakon takaddamar kan zargin sa da aikata laifuka na zamba da rashawa.
Raotanni sun kawo cewa a yau Talata, 12 ga watan Fabrairu ne Kotun koli a Najeriya za ta yanke hukunci kan daukaka karar da jam'iyyar APC mai mulki a kasar ta yi dangane da tsayar da dan takarar gwamnan jihar Rivers.
Wani shehin malamin zamani daga yankin Arewacin Najeriya Dakta Idris Ahmed da yake da digirin digirgir a fannin ilimin 'Cryptology' dake zaman haifaffen garin Mubi jihar Adamawa mazaunin birnin Coventry a Kasar Burtaniya ya kafa t
Kungiyar nan dake ikirarin gwagwarmaya ta addinin Musulunci a Nijeriya, wadda aka fi sani da ‘yan shi’a bangaren Sheikh Ibrahim Zakzaky sun nisanta kansu daga wasu rahotannin dake yawo na cewa tana goyon bayan Shugaba Muhammadu Bu
Mudathir Ishaq
Samu kari