Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Ga gwamnonin Najeriya da suka kare wa'adinsu na shekaru 8, komawa majalisar dokokin tarayya ya zama ruwan dare. Tunda kundin tsarin mulkin Najeriya bata amince da tazarce ba, yan siyasa tun gano cewa kareshe rayuwarsu a majalisar.
Shugaban hukumar kula da man fetir na Najeriya, NNPC, Dakta Maikanti Baru ya yi karin haske kan binciken hakar danyen mai da suka kaddamar a tafkin Kolmani II dake kusa da kauyen Barambu cikin karamar hukumar Alkalerin jahar Bauch
Kungiyar ta yi ikirarin cewa akwai wata babbar ambaliya da ke daf da yin tsiri ta wanke tare da yin awon gaba da duk wata nasara ta jam'iyyar APC a jihar Bauchi, saboda sam ba a gudanar da zabukan fitar da gwani a Bauchi ba. Gwamn
“Ka dawo da martabar Najeriya ta kyakkyawar shugabanci, don haka zamu cigaba da baku goyon baya a tsare tsare da kuma shirye shiryen da gwamnatinka da take yi ma yan Najeriya wadanda zasu kai kasar ga gaci.” Inji Sarkin Farouk.
Kannywood ta taka rawar gani matuka a siyasar 2019, domin kuwa duk dan takarar daya samu nasara tsakanin Atiku da Buhari, toh lallai akwai gudunmuwar jaruman fina finan Kannywood a nasarar daya samu, kamar yadda Legit.ng ta ruwait
Dan takaran kujeran gwamna a jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a Niger, Umar Nasko da kuma tsohon gwamnan jihar, Babangida Aliyu a ranar Alhamis sun gurfana a gaban babbar kotun dake Minna bisa zargin zamba.
A yau Alhamis, 14, ga watan Fabarairu, ta yi daidai da ranar da hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC ta kayyade domin kowane dan takarar kujerar shugaban kasa ya rufe taron sa na yakin neman zabe da za a gudanar a jibi.
Alkaliya Binta Muhammed ta saurari karar da kungiyar masu goyon bayan Buhari suka shigar, BSO, kan yadda wai Atiku ya yanka wa iyalin shugaba Muhammadu Buhari karya kan wai da shi da iyalansa suka saye banki na Keystone da 9-mobil
Yanzu dai da yawa daga dabbobin da ake tsoron zasu bace daga doron kasa an hana a kama su ko don ci ko don magungunan surkulle, wadanda 'yan China ke tsubbu dasu, da tsammanin wai zasu yi aiki. Hukumar Kwastam ta Najeriya...
Mudathir Ishaq
Samu kari