Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Dalilin shigata siyasa shine don na bauta ma jama’a ta hanyar sadaukar da kaina, don haka a matsayina na tsohon gwamna daya kwashe shekaru takwas bisa karagar mulki, ina da kyakkyawar fahimtar matsalolin da jama’ana ke fuskanta.
Gabanin taron sa na yakin neman zabe a garin Abuja, a yau Laraba, 13 ga watan Fabrairu, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin babbar Sakatariyar Common Wealth cikin fadar sa ta Villa da ke babban birni na tarayya.
Dai dai lokacin da jarumai a masana'antar shirya fina finan Hausa ke ta kara tsunduma kan su a cikin harkokin siyasa, ana cigaba da samun sauyin sheka daga wata jam'iyya zuwa wata a tsakanin jaruman, mazan su da matan su. A yau ma
Babba kotun jihar Flato ta baiwa wasu mutane bakwai da ake zargi da kisan marigayi Janar Ibrahim Alkali beli. An gurfanar da su ne da laifin hannu cikin kisan tsohon shugaban gudanarwa hukumar sojin Najeriya, wanda aka hallaka.
Akwai dai kungiyar Miyetti Allah kautal horey, wadda ita ma ta mara wa Buharin baya a kwanan baya, sai dai wani bangare kuna ya koma yace Atiku suke so, lamari da ake gani sakayya ce ta irin gudummawar da yake baiwa bangaren na ya
Fitaccen matsafin nan mai suna , Sat Guru Maharaj Ji, ya bayyana cewa yana da ikon da zai sa Shugaban kasa Muhammadu Buhari zama shugaban kasa a zaben ranar Asabar, 16 ga watan Fabrairu mai zuwa.
A yau Laraba, 13 ga watan Fabrairu, shugaban kasa Muhammadu Buhari, dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyya mai ci ta APC, ya gudanar da taron sa na yakin neman zabe cikin babban birnin kasar nan na tarayya Abuja.
Yariman kasar Saudiyya mai jiran gado Muhammad bin Salman ya hau saman rufin dakin Ka'aba a lokacin da ya kai ziyara garin Makkah mai tsarki.Yariman ya ziyarci garin Makkah ne saboda ya duba sabbin ayyukan da ake gudanarwa a Kaaba
Rahotannin da Legit.ng Hausa ke samu yanzu na nuni da cewa jam'iyyar APC ta kaddamar da yakin zabenta a babban birnin tarayya Abuja. Gangamin yakin zaben wanda ke kan gudana a filin wasanni na 'Eagles Square', ya samu halartar min
Mudathir Ishaq
Samu kari