Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Tun bayan daga zaben gama gari da hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC a Najeriya tayi a daren ranar Juma'a wajen karfe 2 na dare, salon siyasar kasar ya canza kuma mutane suke cigaba da bayyana ra'ayoyin su kan hakan. Sai dai kum
Rundunar ‘yan sanda a jihar Sokoto ta kama wani mutum mai suna Shehu Maidamma bisa zargin sa da mallakar wasu kuri’un zabe na bogi. Kakakin rundunar ‘yan sanda a jihar Sokoto, Muhammad Sadiq, ya tabbatar da hakan ga manema labarai
Wata kwarrariyar likitan kwakwalwa, Dakta Tomi Imarah, ya gargadi al'umma da su karbi sakamakon zabe yadda ya zo musu don kaucewa samun matsalar kwakwalwa. Likita Imarah, wanda shi ne ke da mallakin wani shafin yanar gizo da ke ba
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC reshen jihar Neja, ta karbe tikitin takarar kujerar wakilin shiyyar Neja ta Gabas na majalisar dattawa daga hannu Sanata David Umaru ta kuma danka shi a hannun Muhammad Sani Musa.
Babban jigon jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Asiwaju Bola Ahmed Tinubu yayi bayani da kuma Karin haske gae da umurnin da Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba hukumomin tsaro a ranar Litinin, 18 ga watan Fabrairu.
Yarima mai jiran gadon sarautar kasar Saudiyya, Mohammed Bin Salma da ake wa lakabi da ‘MBS’ ya musanta rahotanni da ke yawo a kafafen yada labarai a kan cewar yana shirin kasha kudin kasar Ingila Yuro 3.8bn domin sayen kungiyar
Majiyar Legit.ng ta ruwaito baya da haka yan bindigan sun yi awon gaba da mutane Talatin da biyar, 35, kamar yadda hukumar bada agajin gaggawa ta jahar Neja, NSEMA ta tabbatar a ranar Litinin, 18 ga watan Feburairu.
Rahotanni sun kawo cewa a jiya Lahadi, 17 ga watan Fabrairu ne wasu yan bindiga suka kashe yan farar hula uku da soja daya a kauyen Kasai, kimanin kilo 10 zuwa garin Batsari a yankin karaman hukumar Batsari dake a jihar Katsina.
A ranar Asabar, 16, ga watan Fabrairun 2019, hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC, ta dage babban zaben kasa na shugaban kasa da kuma na 'yan majalisar tarayya zuwa ranar 23 ga watan Fabrairu na shekarar da muke ciki.
Mudathir Ishaq
Samu kari