Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Mun samu cewa, daga karshe gwamnatin kasar Amurka ta yi furuci na tofa albarkacin bakin ta dangane da dage babban zaben kasa da hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta yi a jiya Asabar, 16, ga watan Fabrairun 2019.
A kalla mayakan kungiyra Boko Haram ne su ka gamu da ajalin su a wani hambararre hari da su ka yi yunkurin kai wa sansanin soji a Buni Yadi a karamar hukmar Gujba da ke jihar Yobe a yammacin jiya, Asabar, 16 ga watan Fabarairu. Ma
Shi ma da ya ke jawabi, gwamnan jihar ya koka kan yadda ake yunkurin cusa siyasa a cikin wannan rikicin tare da kokarin lullube gaskiyar abubuwan da ke faruwa a kasa. Ya tabbatar da cewa an cafke mutane bakwai da ake zarginsu da s
Fitaccen jarumin masana’antr shirya fina-finan Hausa (Kannywood), Abba El-Mustapha, ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su san cewar akwai rayuwa bayan zabe, don haka kar su bari siyasa ta raba kan su. El-Mustapha, wanda aka fi sani da
Jarabawar kammala aji uku na sakandaren Leah Sharibu, yarinyar da labarinta ya bazu. Tana cikin garin da ke da karancin ilimi. Amma sakamakon jarabawarta ya bayyana da A tara da B uku, Leah na nan tana bauta a dajin Al-Barnawi
Ali Nuhu ya bayyana cewa matarsa ta kasance mai bashi kwarin guiwa a dukkanin lamuransa, tun kafin ma ya aureta. Ta fahimci aikinsa, har ma ta dauki nauyin wasu fina-finai ukku, da suka hada da Madubin Dubawa', 'Son Mai So' da kum
Mafusatan matasa a garin Gusau babban birnin jihar Zamfara sun kone wasu mutane biyu da ake zargi da safarar muggana bindigogi da ransu da marecen ranar Juma'ar da ta gabata a unuwar Dallatu kusa da babbar kasuwar garin. Majiyar m
Atiku ya ce abun takaici ne ace gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta gaza yin amfani da dogon lokacin da ta samu wajen shiryawa zaben. Ya ta'allaka wannan mataki na INEC da karin maganar nan ta "Biri da shan duka, gardi da
Fitattun jaruman finafinan Hausa wato Sadik Sani Sadik da Rahma Sadau da alamun bayyanar soyayya a tartare da su biyo bayan hotunansu dake nuna alamun akwai soyayya mai tsananin karfi a tsakaninsu. Jarumi Sadik Sani ya baiyana cew
Mudathir Ishaq
Samu kari