Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
An haifi marigayin ne a ranar 23 ga watan Maris 1971, ya fara karatunsa a makarantar Firamare ta Kurmi a Yobe daga 1978 da 1984, ya halarci makarantar sakandire ta Biu a Borno daga 1985 zuwa 1992 da kuma jami'ar Maiduguri daga 199
Gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima, ya ce zai kara bin hanyar zuwa Gamboru daga Maiduguri domin kaddamar da yakin neman zabe a sati mai zuwa duk da kasancewar mayakan kungiyar Boko Haram sun bude wa tawagar sa wuta a kan hanyar
Rahotanni sun bayyana cewa wasu da ake kyautata zaton cewa 'yan ta'adda ne sun kai hari a kasuwar Lafenwa da ke garin Abeokuta, jihar Ogun. An ruwaito cewa 'yan ta'addan sun tarwatsa shirin raba tallafin 'TraderMoni' a lokacin
A ranan Talata, Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya bayyana cewa adadin yan jama'ar Fulain da aka hallaka a karamar hukumar Kajuru, kudancin jihar Kaduna sun haura 130. A ranan Juma'ar da ta gabata, gwamna El-Rufa'i ya sanar
Legit.ng Hausa ta samu rahoto kan cewa shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Prince Uche Secondus, ya zargi shugaban kasa Muhammadu Buhari da zama silar zubar da jinin 'yan Nigeria. Haka zalika Secondus ya yi ikirarin cewa Buhari na son
A jiya ne tsohon provost na hukumar sojojin Najeriya Brigadier General Idada Ikponwen (retd) ya bayyana cewa wani sabon abune wanda ba'a saba dashi ba yin amfani da sojoji a harkar zabe dama sauran abubuwa wanda bai shafi soja ba
An yi kira ga daukacin 'yan Nigeria da su tashi tsaye domin yakar duk wani yunkuri da Obasanjo ya ke yi na ganin ya hana ci gaban kasar da dorewar tattalin arziki. AriseNigeria, wata kungiyar 'yan Nigeria mazauna kasashen waje
Mohammed Abacha, dan takarar gwamna a karkashin inuwar jam’iyyar Advance Peoples Democratic Alliance (APDA) a jihar Kano ya nuna goyon bayansa ga kudirin tazarcen Shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Shugaba Muhammadu Buhari ya shiga ganawar gaggawa da manyan hafsoshi tsaron Najeriya, sifeton yan sanda, Mohammed Adamu, da wasu gwamnonin arewacin Najeriya a ranan Talata, 19 ga watan Febrairu, 2019.
Mudathir Ishaq
Samu kari