Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Fitaccen malamin addinin Musulunci kuma jagoran mabiya Darikar Tijjaniyya, Sheikh Dahiru Bauchi, ya yi tir da babi’un wasu malaman addini da ke tsine wa musulmai a kan bambancin siyasa. Bauchi ya nuna rashin jin dadin sa a lokacin
A cigaba da kawo maku hazikai kuma fitattun mutane daga Arewacin Najeriya da suke tattare a ababen koyi ko kuma wata fasahar da zata iya anfanuwar mu baki daya, yau mun kawo maku wata tauraruwarmu mai suna CSP Nana Bature Garba, w
Jihohi hudun kuma na karkashin ikon jam'iyya mai mulki ta APC ne. Baya da gwamna Akinwumi Ambode na jihar Legas, sauran gwamnoni ukun na jihohin da suka fi yawan katikan zaben nason komawa kujerun su. Jihar Katsina kuwa itace jih
Labarin da jaridar Legit.ng ke samu daga jihar Kano sun tabbatar ma ta da cewar wasu ‘yan dabar siyasa sun saka wuta a gidan dan majalisar tarayya mai wailtar mazabar Kiru da Bebeji, Abdulmuminu Jibrin Kofa, wuta a garin Kofa da k
Zamu iya tunawa a watanni kadan da suka gabata, taron shuwagabannin jihohi da hukumar kula da tafkin Chadin, wanda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranta sun yi taron ne a N'Djamena, Chadi don karashe yarjejeniyar da suka far
Tsohon kakakin rundunar sojin kasa ta Najeriya, Birgediya Janar Sani Usman Kukasheka, ya yi karin haske na tabbatar da dalilai da suka sanya ya ajiye aikin sa na damara a karkashin hukumar dakarun sojin kasar nan.
Wani rahoton da muka samu da dumi dumi ta ruwaito wasu matasa yan daba sun kai ma tsohon gwamnan jahar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso hari a daidai kauyen Kofa cikin karamar hukumar Bebeji ta jahar Kano, inji rahoton Legit.ng
Yawancin su dai mazauna garuruwan sabon garin Dan Buran, Garin Labo, Kwandatso, Garin Yara, Shigi, Garin Dodo, Dan Gudun-wada da sauransu. Su dai yan fashin sun kai harin ne a kauyen Kasai in da har suka hallaka wani kaftin din..
Dan takarar Shugaban kasa a jam’iyyar Peoples Democratic Party(PDP), Atiku Abubakar ya bayyana cewa yan Najeriya zai saida wa kamfanin man fetur na Najeriya (NNPC) idan har aka zabe shi a matsayin Shugaban kasa.
Mudathir Ishaq
Samu kari