Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Rahotanni kamar yadda shafin jaridar Vanguard ta ruwaito sun bayyana cewa, wani babban jami'in tsaro tare da fararen hula shida sun rasa rayukan su a sanadiyar aukuwar mummunan harin cikin karamar hukumar Batsari.
Mun samu cewa, a yayin da gwamnatin jihar Akwa Ibom karkashin jagorancin gwamna Udom Emmanuel ta daura damarar samar da kamfanin jiragen sama na karan kanta, a yau Laraba tsala-tsalan jiragen sama biyu sun dira a birnin Uyo.
Kungiyar hada kuri’u ta INEC ta tantance masu sa ido a zabe a Jihar Kano, sun kuma tabbatarwa yan uwansu da cewa akwai kwanciyar hankali da zaman lafiya a jihar. Shugaban kungiyar, Kwamrad Friday Maduka, yayi kiran ne a yau.
Mun samu cewa, a jiya Talata, 19 ga watan Fabrairun 2019, tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Kwankwaso, ya yiwa dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar yakin neman zabe a jihar Legas.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito kaakakin rundunar, SP Gambo Isah ne ya bayyana haka yayin da yake ganawa da manema labaru a babban ofishin Yansanda dake cikin garin Katsina, inda ya bayyana yadda suka samu nasarar cafke wannan mugun m
Jakadan Najeriya a kasar Ghana, Michael Abikoye ya bayyana bacin ransa da matakin da kasar Ghana ta dauka na wartako yan Najeriya dake zaune a kasar da adadinsu ya kai dari bakwai da ashirin da uku, 723, daga shekarar 2018 zuwa 20
Wasu ‘yan bindiga da ba'a san ko suwaye ba sun kai farmaki a wani tare da kashe mutane akalla 7 da kuma jikkata wasu da dama, cikin har da wani babban jami'in rundunar soja kaftin na sojoji a wasu hare-hare da suka kai a wasu kauy
Rundunar sojin sama (NAF) ta 453 da ke jihar Kauna ta bayyyana cewar ta kama wasu ‘yan bindiga 10 da ake zargi da aikata laifukan ta’addanci tare da kwace shanu 57 daga hannun su. A jawabin da ya gabatar ga manema labarai a Kaduna
Gamayyar kungiyoyin siyasar Najeriya (CUPP) ta yaba wa hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) bisa fitar da sanarwar nesanta tsohon shugabanta, Lawal Daura, da aiyukan hukumar. Kzalika, CUPP ta yi kira ga hukumar DSS da ta tabbatar ta
Mudathir Ishaq
Samu kari