Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Zamu bi muku dukkan sakamakon yankunan Arewa maso gabas ta nan, bayan da aka ruffe rumfunan zabe, an fara kidaya, an kuma fara sakin sakamako, amma dole mu gaya muku INEC bata tabbatar ba, domin itace kadai zata fadi na karshe
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ce kadai ke da ikon tattara kuri'u da fadin sakamakon zabe. Bayanai kan sakamakon kuri'un da aka kad'a a mazabun da zaka karanta a wannan shafin ba daga hukumar INEC ya ke ba. Legit.ng H
A kwana-a-tashi, masu iya magana suka ce wai jariri ango ne. Yau dai ga mu Allah ya kawo mu ranar da daukacin 'yan Najeriya ke ta tsumayen jira ta zabukan gama gari a daukacin fadin kasar. A yau dai ana sa ran 'yan Najeriya a dukk
Rahotannin da Legit.ng Hausa ke samun yanzu na nuni da cewa rikicin siyasa ya barke a jihar Rivers, wanda har ya zama silar mutuwar mutane akalla 15 a jihar. Legit.ng Hausa ta tattara rahoto kan cewa rikicin ya kawo tsaikon zab
Wani babban malami da kuma ke zaman Sakataren Kungiyar ‘Tijjaniyya International Islamic Brotherhood’ ta duniya, Malam Muhammad Garba Binkola ya nemi kungiyar Izala ta kwabi Shaikh Kabiru Gombe akan irin kalamansa akan batun zabar
Kasa da sa’a guda kafin fara zaben Shugaban kasa da na yan majalisar dokokin kasar, a yanzu haka garin Gaidan a jihar Yobe na karkashin harin Boko Haram. An gano maharan a Maladari, wani kauye da ke kilomita 6 zuwa Gaidam
Yayin da ya rage saura 'yan awanni 'yan Najeriya su fita domin su kada kuri'ar su da zata basu damar zabar wanda zai jagoranci kasar har shekaru hudu masu zuwa, harkokin siyasa na cigaba da yin zafi a jahohi da dama kamar dai yadd
Kungiyar makiyayan Miyetti Allah a Najeriya wato MACBAN ta saki sunayen Fulani Makiyaya 131 da hallaka a karamar hukumar Kajuru na jihar Kaduna. Daga cikin mutane 131, kungiyar ta ce an birne 33 yayinda har yanzu ana neman gawawwa
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Zamfara tace tayi amanna da hukunci da kotun daukaka kara ta yankewa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a Abuja a ranar Alhamis akan shiga cikin masu takara a zaben kasar.
Mudathir Ishaq
Samu kari