Kisan Kajuru: Miyetti Allah ta saki sunayen Fulani 131 da aka kashe a Kaduna

Kisan Kajuru: Miyetti Allah ta saki sunayen Fulani 131 da aka kashe a Kaduna

Kungiyar makiyayan Miyetti Allah a Najeriya wato MACBAN ta saki sunayen Fulani Makiyaya 131 da hallaka a karamar hukumar Kajuru na jihar Kaduna.

Daga cikin mutane 131, kungiyar ta ce an birne 33 yayinda har yanzu ana neman gawawwakin 65 da aka hallaka.

Mun kawo muku rahoton cewa rikicin ya fara ne a ranan 10 ga watan Febrairu amma babu wanda ya sani sai ranan Juma'ar da ta gabata inda gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmed Rufa'i, ya bayyana cewa mutane 66 sun rasa rayukansu.

Jawabin kungiyar Miyetti ta saki jawabin cewa mutane 131 aka kashe kuma zata saki sunayensu.

Kalli jerin sunayen:

Kisan Kajuru: Miyetti Allah ta saki sunayen Fulani 131 da aka kashe a Kaduna

Jerin
Source: Facebook

Kisan Kajuru: Miyetti Allah ta saki sunayen Fulani 131 da aka kashe a Kaduna

Kisan Kajuru
Source: Facebook

KU KARANTA: Rikin APC da PDP a jihar Kano: An damke mutane 70

Kisan Kajuru: Miyetti Allah ta saki sunayen Fulani 131 da aka kashe a Kaduna

Kisan Kajuru: Miyetti Allah ta saki sunayen Fulani 131 da aka kashe a Kaduna
Source: Facebook

Kisan Kajuru: Miyetti Allah ta saki sunayen Fulani 131 da aka kashe a Kaduna

Kisan Kajuru: Miyetti Allah ta saki sunayen Fulani 131 da aka kashe a Kaduna
Source: Facebook

A ranan Talata, Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya bayyana cewa adadin yan jama'ar Fulain da aka hallaka a karamar hukumar Kajuru, kudancin jihar Kaduna sun haura 130.

Ya yi wannan jawabi ga manema labaran fadar shugaban kasa bayan ganawarsu da shugaba Buhari a Aso Villa, birnin tarayya Abuja.

An yi ganawar ne kan karuwar rashin tsaro a jihar Kaduna, Borno, Yobe da Adamawa a kwanakin nan.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel