Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Gwamnati ta kafa kungiyar bincike a kan kisan gillar da ake zargin sojoji sun yi wa masu zanga-zangar SARS da aka rushe, inda suka kai ziyara asibitin sojoji.
Salamatu Abubakari wata mata ce 'yar Ghana mai yara 3, ta bayyana yadda tayi shekaru 20 tana aikin wankin mota kuma tana samun a amfanin rayuwa da kula da yara.
Ministan harkokin cikin gida a Italiya Luciana Lamorgese ya ce ƴan sanda zasu cigaba da kare ƴanƙasa daga kungiyoyin masu aikata laifuka koda kuwa suna halin
Wani mutum mai suna London Akan, ya bayyana yadda ya tatike akwatin bankinsa wurin biyawa wata budurwa Naira 432,000 da ta kashe a wata mashaya, The Nation.
Daga cikin mutanen 157 da aka kama akwai wadanda ake zargi da aikata fashi, satar shanu, fyade, garkuwa da mutane da kuma wadanda suka barnata kayan hukuma da
Hedkwatar tsaro tace rundunar Operation Lafiya Dole ta ragargaji 'yan Boko Haram 13 tsakanin 22 ga watan Oktoba zuwa 29. Kakakin rundunar,John Enenche ya sanar.
Jaridar Daily Trust ta bayyana hakan, inda tace gawawwakin mazauna wurin ne wadanda suka fada cikin tafkin ne don gudun kada jami'an tsaro su kama su a makon.
A ranar uku ga watan Nuwamba ne Amurkawa zasu kada kuri'unsu ga daya daga cikin 'yan takara biyu; Donald Trump, da Sanata Joe Biden, da ke neman kujerar shugaba
Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq ya roki 'yan Nigeria da kada su taba juyawa 'yan sanda baya. A cewarsa, gwanda lalataccen d'an sanda da kwararre
Mudathir Ishaq
Samu kari