Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Tsohon mataimakin Shugaban kasa Atiku Abubakar, kuma dan takarar Shugaban kasa a jam’ iyyar Peoples Democratic Party (PDP), na kan gaba a zaben Shugaban kasa da aka gudanar a ranar Asabar a jihar Benue.
Legit.ng ta ruwaito wannan ba wata bace illa Hajiya Hadiza Bukar Abba, karamar tsohuwar ministan harkokin kasashen waje a gwamnatin Buhari, kuma uwargidar tsohon gwamnan jahar Yobe, Sanata Bukar Abba Ibrahim.
Legit.ng ta ruwaito zuwa yanzu an sanar da sakamakon zabe na kananan hukumomi guda tara cikin kananan hukumomin jahar guda goma sha daya, inda a yanzu Buhari ke jan gora a kananan hukumomi guda bakwai, Atiku kuma yana da biyu.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito yan bindigan sun kashe wakilan jam’iyyar na APC ne da tsakar daren Lahadi yayin da suke kan hanyarsu ta komawa gida a karamar hukumar Karim Lamido, inda suka gudanar da aikin sa ido a zaben da aka yi.
Rahotanni da ke zuwa mana a yanzu sun tabbatar da cewa, dan takarar kujerar shugaban kaa na jam'iyyar APC, Muhammadu Buhari, ya yiwa babban abokin adawar sa shigar wuri, dan takara na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar a jihar Kano.
Atiku, tsohon mataimakin shugaban kasa, ya yi kira ga shugaba Buhari da ya tsawatar wa jiga-jigan ‘yan jam’iyyar APC domin ganin ba su kawo rudani a cibiyoyin tattara sakamakon zaben ba. A wani jawabi da mai taimaka ma sa a bangar
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ce kadai ke da ikon tattara kuri'u da fadin sakamakon zabe. Bayanai kan sakamakon kuri'un da aka kad'a a mazabun da zaka karanta a wannan shafin ba daga hukumar INEC ya ke ba. Legit.ng H
Rahotan da muke samu yanzu na nuni da cewa jam'iyyar PDP mai mulki a mazabar Bogoro/Dass/Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi, ta samu gagarumar nasara akan jam'iyyar APC, da tazarar kuri'u 20670. Mazabar ce kakakin majalisar wakilan
Dan takarar APC a mazabar Gombe ta Arewa ya lallasa na jam'iyyar PDP a karamar hukumar Kwami. Sanata Alkali ya samu kuri'u 26, 795 yayin da Dankwambo ya samu kuri'u 14,019. Karamar hukumar kwami na daya daga cikin kananan hukumo
Mudathir Ishaq
Samu kari