Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban kwamitin zaman lafiya, AbdusSalam Abubakar, ya bayyana cewa kungiyarsa ta mikawa shugaba Muhammadu Buhari bukatun dan takaran shugaban kasa karkashin PDP, Atiku Abubakar kan sulhun da ake shiryawa.
Hukumar kula da tashoshin jiragen ruwan Najeriya, NPA ce ta bayyana haka cikin sanarwar da take fitarwa a kullu yaumin, inda tace jiragen goma sha uku suna sauke kayan nasu ne a tashar Apapa da tashar tsibirin Tincan.
Hukumar gudanar da zabe ta kasa mai zaman kanta wto INEC ta bayyana cewa ta zabi ranar 9 ga watan Maris matsayin ranar sake gudanar da zaben shugaban kasa a wasu wuraren da aka samu matsala a ranar Asabar, 23 ga watan Febrairu, 20
Kwamandan NDLEA, Ibrahim Abdul ne ya bayyana haka ga manema labaru a ranar Alhamis, 28 ga watan Feburairu, yayin da yake bayani game da ayyukan hukumar a jahar Kano, inda yace yawancin mutanen da suka kama suna dauke da miyagun kw
Legit.ng ta ruwaito Alkalin kotun, mai sharia Nafisa Musa ce ta yanke masa wannan hukunci a zaman karshe na sauraron karar a ranar Alhamis, 28 ga watan Feburairu, inda tace kwararan hujjoji sun bayyana dake nuna Adau ne ya kashe u
Legit.ng ta ruwaito wani na’ibin Limami ne a jahar Adamawa ya rasa ransa sakamakon irin wannan mummunan halayya ta wasa da ababen hawa da wasu jama’a suka nuna wai da sunan suna murnar samun nasarar da Buhari ya samu a zaben shuga
A yammacin ranar Laraba ne kungiyar kare hakkin bil’adama ta ‘Amnesty International, ta fara tattara sa hannun jama’a a fadin duniya domin neman a tursasa gwamnatin jihar Kano janye karar da ta shigar da dan jaridar nan, Jafar Jaf
Modu Hajja Bunaye Bama, daya daga cikin manyan kwamandojin kungiyar Boko Haram da aka dade ana nema ya shiga hannu. ‘Yan kungiyar sinitirin sa kai (Civilian JTF) reshen Karamar hukumar Bama da ke jihar Borno ne su ka yi nasarar ka
Gwamnan jihar Zamfara dake a yankin Arewa maso yammacin kasar nan da kuma ke zaman shugaban gwamnonin Najeriya, Alhaji Abdulaziz Yari ya ce hakikanin gaskiya kawo karshen rashin tsaron da ake fama da shi a jihar tasa ba yanzu ba.
Mudathir Ishaq
Samu kari