Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Majiyar Legit.ng ta ruwaito daga cikin sababbin Sanatocin da zasu angwance da majalisar dattawa bana akwai Sanatoci goma sha daya da suke fuskantar tuhume tuhumen cin hanci da rashawa da dama daga hukumar EFCC.
Bayar da sanarwa ta nasarar shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin zakara wanda ya lashe babban zaben kasa da aka gudanar a ranar Asabar ta makon da ya gabata ya janyo wani mummunan hargisti da ya yi sanadiyar salwantar rayuka.
Majiyan Legit.ng ya bayyana cewa a ranar Laraba, 27 ga watan Feburairu ne jama’an Musulmai suka fito manyansu da kananansu suna murnar samun nasarar Buhari sai kwatsam wasu gungun matasan kabilar Bwatiye suka kai musu farmaki da n
Biyo bayan samun nasarar sa, shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya jajantawa 'yan uwan wadanda mummunan ta'addancin masu ta'ada ya ritsa da su cikin garuruwan Sakkwato da kuma Kaduna a kwana-kwanan nan.
Legit.ng ta ruwaito kasa ta farko data fara taya shugaba Buhari murnar samun nasara itace kasar China, inda shugaban kasar China, Xi Jin Ping ta bakin kaakakin ma’aikatan kula da harkokin kasashen Afirka ta kasar, Lu Kang ya taya
Shugaban mai barin gado ya mika ragamar harkokin kungiyar a hannun Yarlings Gumshing, tsohon shugaban kungiyar malaman makaranta, wanda zai cigaba da rikon mukamin zuwa watan Afrilu da za a gudanar da zaben shugabanni. Ya yi godiy
Peter Obi, dan takarar neman mataimakin shugaban kasar Najeriya a karkashin inuwar PDP, ya yi zargin cewar an yi ba daidai ba a zaben shugaban kasa da aka gudanar ranar Asabar, 23 ga watan Fabrairu, ya zargi hukumar zabe ta kasa
Ta mika wannan sako ne ta bakin Harriett Baldwin a ranar Laraba inda tace"ina mika sakon taya murna ga shugaban kasa Muhammad Buhari bisa nasarar daya samu na kara komawa kan kujerar sa a karo na biyu". Akwai kyakkyawar alaka tsak
Yayin da ake cikin shaukin sabukan da aka gudanar a dukkan kasa ranar Asabar din da ta gabata inda wasu suka samu nasara, wasu kuma suka ga akasin hakan, mun dan karkata kadan wajen zabukan da aka gudanar na 'yan majalisar dattawa
Mudathir Ishaq
Samu kari