Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Legit.ng ta ruwaito kwmaishinan mai suna Mohammed Ibrahim ya bayyana haka ne yayin da yake ganawa da manema labaru a ranar Laraba, 6 ga watan Maris, inda yace daga cikin jam’yyu 41 da suka tsayar da yan takara har da APC da PDP.
Kasar Najeriya dai kamar yadda muka samu yanzu haka ta samu wani babban matsayi a majalisar dinkin duniya inda ta karbi ragamar shugabancin wata kungiya ta 'yan Afrika a majalisar ta dinkin duniya a watan Maris. Babban jakada kuma
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Segun ya bayyana haka ne a shafinsa na Twitter, inda yace “Ga asusun neman taimako ga masu ra’ayin taimaka ma Atiku Abubakar don ya kwato hakkinsa daga wajen Buhari a gaban kotu, kuna iya tara kudinku a
Yan takaran gwamna tara a jihar Adamawa, sun janye daga tseren don mara wa dan takaran jam’iyyar PDP, Ahmad Umar Fintiri baya. A cewarsu sun yanke shawarar ne bayan samun goyon bayan mutanen jihar.
Dan tsohon gwamnan jihar Jigawa kuma dan takarar kujerar sanata a yankin Jigawa ta tsakiya a karkashin inuwar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Mustapha Sule Lamido ya sanar da shitinsa na kalubalantar sakamakon zaben maja
Wani hoton bidiyo da ke zaga gari, wanda ke nuna mataimakin kakakin majalisar dokokin jihar Nasarawa kuma zababben sanatan mazabar jihar Nasarawa ta arewa, Godiya Akwashiki, tumbur haihuwar uwarsa na ci gaba da haddasa ce-ce-ku-ce
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Owolabi ya bayyana cewa ya kashe Aroboto ne saboda yana zarginta da sa hannu cikin matsalolin da yake fama dasu a rayuwarsa, inda yace ta kware wajen aika masa da ayyukan asiri da tsafe tsafe don kada y
Yayin da ake ta kara tattara bayanan abubuwan da suka faru gabanin gudanar da zabukan shugaban kasa a tarayyar Najeriya da ma lokacin zabukan, mun tattaro maku wasu muhimman batutuwa ma da ya kamata mu yi nazarin su yanzu.
Fitacciyar jarumar nan a masana'antar shirya fina-finan Hausa watau Kannywood da ma na turanci watau Nollywood, watu Rahama Sadau ta saki wasu sabbin zafafan hotunan ta cikin wani irin salo mai ban sha'awa da ba'a saba gani ba. Ja
Mudathir Ishaq
Samu kari